Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran : Dubban Al'umma Na Halartar Sallar Jana'izar Ayatollah Rafsanjani

    Iran : Dubban Al'umma Na Halartar Sallar Jana'izar Ayatollah Rafsanjani

    Jan 10, 2017 06:34

    A Jamhuriya musulinci ta Iran, dubban daruruwan al'ummar kasar ne ke tururuwa zuwa babban masallacin Juma'a na kasar dake Tehran babban birnin kasar domin halartar sallar jana'izar Ayatollah Hashimi Rafsanjani wanda Allah yayi wa rasuwa a ranar Lahadi data gabata.

  • Amurka Ta Bada Sanarwan Aiko Da Sinadarin Uranium Zuwa Iran Kamar Yadda Ta Yi Alkawari

    Amurka Ta Bada Sanarwan Aiko Da Sinadarin Uranium Zuwa Iran Kamar Yadda Ta Yi Alkawari

    Jan 09, 2017 17:00

    Wata majiyar Labarai na gwamnatin Amurka ta bayyana cewa gwamnatin ta aike da danyen sinadarin Uranium zuwa kasar Iran kamar yadda aka cimma yerjejeniya da ita a shekarar da ta gabata

  • Ana Zamen Makoki Na Kwanaki Uku A Iran

    Ana Zamen Makoki Na Kwanaki Uku A Iran

    Jan 09, 2017 10:54

    A Jamhuriya musulinci ta Iran an shiga zamen makoki na kwanaki uku bayan rasuwar tsohon shugaban kasar Ayatollah Ali Akbar Hachemi Rafsandjani.

  • Netanyahu Ya Tabbatar Da Cewa Suna Da Wani Shiri Na Boye Tare Da Wasu Larabawa A Kan Iran

    Netanyahu Ya Tabbatar Da Cewa Suna Da Wani Shiri Na Boye Tare Da Wasu Larabawa A Kan Iran

    Jan 08, 2017 15:46

    Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Bejamin Netanyahu ya tabbatar da cewa akwai kawance mai karfi tsakanin Isra'ila da wasu gwamnatocin larabawa domin kalubalantar Iran.

  • Iran Ta Bukaci MDD Ta Da Ba Wa Lamarin Musulmin Myammar Muhimmanci

    Iran Ta Bukaci MDD Ta Da Ba Wa Lamarin Musulmin Myammar Muhimmanci

    Jan 06, 2017 17:49

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da ya ba da muhimmanci ga batun mawuyacin halin da musulmin kasar Myammar suke ciki da kuma yin dukkanin abin da ya kamata wajen ganin an fitar da su daga irin wannan halin.

  • Wilayati: Iran Ba Za Ta Watsi Da Gwamnati Da Al'ummar Siriya Ba

    Wilayati: Iran Ba Za Ta Watsi Da Gwamnati Da Al'ummar Siriya Ba

    Jan 04, 2017 05:53

    Babban mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci shawara kan harkokin kasashen waje, Dakta Ali Akbar Wilayati ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za taba yin watsi da mutane da kuma gwamnatin kasar Siriya ba.

  • Bayanin Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Akan Cika Shekara Guda Da Shahadar Sheikh Nimr.

    Bayanin Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Akan Cika Shekara Guda Da Shahadar Sheikh Nimr.

    Jan 03, 2017 12:10

    Majalisar Shawarar musulunci ta Iran ta fitar da bayani dangane da zagayowar cika shekara guda da shahadar sheik Nimr ali Nimr na kasar Saudiyya.

  • Jagora: Rashin Kiyaye Dokokin Ubangiji Ita Ce Babbar Matsalar Kasashen Yammaci

    Jagora: Rashin Kiyaye Dokokin Ubangiji Ita Ce Babbar Matsalar Kasashen Yammaci

    Jan 02, 2017 17:52

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar rashin kula da kuma girmama koyarwa ta addini da umurnin Ubangiji, su ne ummul aba'isin din matsalolin da kasashen Yammacin suke fuskanta duk kuwa da irin ci gaban ilimi da suke da su.

  • Iran Ta Karyata Cewa Saudiyyah Ta Bukaci Su Zauna Kan Batun Hajji Mai Zuwa

    Iran Ta Karyata Cewa Saudiyyah Ta Bukaci Su Zauna Kan Batun Hajji Mai Zuwa

    Jan 02, 2017 13:52

    Shugaban hukumar alhazai ta kasar Iran Hamid Muhammadi ya karyata batun cewa Saudiyyah ta aike da wasika ga ma'aikatarsa domin gayyatarsu zuwa tattaunawa kan aikin hajji mai zuwa.

  • Ministan Harkokin Wajen Syria Na Gudanar Da Ziyarar Aiki A Tehran

    Ministan Harkokin Wajen Syria Na Gudanar Da Ziyarar Aiki A Tehran

    Dec 31, 2016 21:32

    A yau ne ministan harkokin wajen kasar Syria Walid Mu'allim yake gudanar da wata ziyarar aiki a birnin Tehran, domin ganawa da manyan jami'an gwamnatin kasar Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS