Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  •  Shugabar Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Na Kan Hanyarsa Ta Zuwa Iran.

    Shugabar Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Na Kan Hanyarsa Ta Zuwa Iran.

    Dec 17, 2016 06:22

    Yokiya Amano Zai Zo Iran A Gobe Lahadi

  • Ayatullah Khamenei Yayi Afuwa Wa Wasu Fursunoni Saboda Zagayowar Maulidi

    Ayatullah Khamenei Yayi Afuwa Wa Wasu Fursunoni Saboda Zagayowar Maulidi

    Dec 16, 2016 17:11

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa da kuma rage wa'adin zaman gidan yarin sama da fursunoni 1,200 don murnar zagayowar ranar Maulidin Manzon Allah (s).

  • Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya

    Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya

    Dec 15, 2016 11:16

    Shugaban kasar Dakta Hasan Ruhani ya taya takwararsa na kasar Siriya Bashar al-Asad murnar 'yanto garin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan ISIS yana mai cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kasar Siriya har sai ta sami nasara a kan fada da ta'addancin da take yi.

  • An Bude Taron Makon Hadin Kai Karo Na 30 A Tehran

    An Bude Taron Makon Hadin Kai Karo Na 30 A Tehran

    Dec 15, 2016 11:12

    A safiyar yau Alhamis ne aka bude taron kasa da kasa kan hadin kan al'ummar musulmi karo na 30 a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, taron da ya sami halartar baki sama da 300 daga ciki da wajen kasar Iran.

  • Wata Kotu A Kasar Kenya Ta Yanke Hukuncin Korar Iraniyawa Biyu Da Take Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci Zuwa Gida

    Wata Kotu A Kasar Kenya Ta Yanke Hukuncin Korar Iraniyawa Biyu Da Take Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci Zuwa Gida

    Dec 15, 2016 07:51

    Wata Kotu a kasar Kenya ta yanke hukuncin korar Iraniyawa biyu wadan da take tuhuma da ayyukan ta'addanci zuwa gida

  • Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Bukaci A Kara Fadada Alaka Ta Tsaro Tsakanin kasarsa Da Iran

    Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Bukaci A Kara Fadada Alaka Ta Tsaro Tsakanin kasarsa Da Iran

    Dec 14, 2016 10:00

    Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya bukaci da a kara fadada alaka ta tsaro tsakanin kasarsa da kuma jamhuriyar muslunci ta Iran.

  • Ministan Tsaron Iran Ya Fara Ziyarar Aiki A Kasar Afirka Ta Kudu

    Ministan Tsaron Iran Ya Fara Ziyarar Aiki A Kasar Afirka Ta Kudu

    Dec 13, 2016 06:20

    Ministan Tasaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Husain Dagqan ya isa birnin Pretoria dazu.

  • Sojojin Iran Sun Gwada Wani Sabon Jirgin Sama Mara Matuki Na Zamani

    Sojojin Iran Sun Gwada Wani Sabon Jirgin Sama Mara Matuki Na Zamani

    Dec 12, 2016 11:04

    A ci gaba da shirin Iran na ci gaba da kare kanta daga hare-haren makiya, sojojin kasar sun sanar da gwaji da kuma fara aikin wani sabon jirgin sama mara matuki na yaki da masanan kasar suka kera da aka ba shi sunan "Farpad".

  • Jagora: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Wajen Kawar Da 'Yan ISIS Ba

    Jagora: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Wajen Kawar Da 'Yan ISIS Ba

    Dec 11, 2016 11:18

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Amurka ba da gaske take yi ba a ikirarin da take yi na kawo karshen ta'addancin kungiyoyi masu kafirta musulmi, face dai kokari ma take yi wajen kiyaye wasu kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin nan don cimma manufofinsu.

  • Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai A Garin Madagali Na Jahar Adamawa Najeriya

    Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai A Garin Madagali Na Jahar Adamawa Najeriya

    Dec 10, 2016 19:05

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana hare-haren da aka kai a garin Madagali na jahar Adamawan tarayyar Najeriya da cewa aiki ne na ta'addanci, wanda ya kamata a yi tir da Allawadai da shi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS