Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Hudubar Sallar Juma'a A Birnin Tehran Fadar Mulkin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

    Hudubar Sallar Juma'a A Birnin Tehran Fadar Mulkin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

    Sep 23, 2016 10:08

    Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Karfin da sojojin kasar Iran suke da shi ya kara janyo samuwar zaman lafiya da tsaro a yankin gabas ta tsakiya.

  • Jawabin Jagoran Juyin Musulunci Akan Makon  Tsaro

    Jawabin Jagoran Juyin Musulunci Akan Makon Tsaro

    Sep 22, 2016 19:04

    Jagora: Dacen Da Iran ta samu a wannan lokacin tushensa sadaukar da kai na shahidai.

  • Jawabin Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani  A Gaban Majalisar Dinkin Duniya.

    Jawabin Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani A Gaban Majalisar Dinkin Duniya.

    Sep 22, 2016 19:02

    Dr. Rauhani: Aiki Da Kasashen Makwabtaka Ne Ginshikin Tsarin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

  • Iran Ta Ce Babu Mai Hakkin Yin Watsi Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Kan Nukiliyar Kasarta

    Iran Ta Ce Babu Mai Hakkin Yin Watsi Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Kan Nukiliyar Kasarta

    Sep 22, 2016 10:58

    Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Babu wata kasa ko shugaban kasa da ke da hakkin warware yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da manyan kasashen duniya biyar da Majalisar Dinkin Duniya.

  • Rohani Ya Gana Da Firaministan Italiya A New-York

    Rohani Ya Gana Da Firaministan Italiya A New-York

    Sep 21, 2016 18:10

    A ziyara da yake a binbin New York na Amurka inda yake halartar taron koli na MDD karo na 71, shugaban kasar Iran Hassan Rohani na ci gaba da ganawa da shugabanni da mayan jami'an kasashen duniya.

  • Airbus Ya Samu Izinin Sayarwa Iran Jiragan Sama

    Airbus Ya Samu Izinin Sayarwa Iran Jiragan Sama

    Sep 21, 2016 17:25

    Kanfanin kera jiragen sama na faransa Airbus, ya sanar a wannan Laraba cewa ya samu izinin farko daga Amurka na sayarwa da Iran jiragen sama na fasinja.

  • An Fara Gudanar Da Bukukuwan Tunawa Da Kallafaffen Yaki A Iran

    An Fara Gudanar Da Bukukuwan Tunawa Da Kallafaffen Yaki A Iran

    Sep 21, 2016 12:04

    Bangarori daban-daban na sojojin Iran sun gudanar da gagarumin fareti da gwajin nau'oi daban-daban na makamai a ranar farko na bukukuwan Makon Kariyar don tunawa da zagayowar shekaru 36 da zagayowar kallafaffen yaki na shekaru takwas da tsohuwar gwamnatin Iraki ta kallafawa Iran.

  • Yarjejjeniyar da Kasar Iran tare da manyan kasashen Duniya suka cimma wani babban sauyi ne na magance sabanin dake tsakanin bangarori

    Yarjejjeniyar da Kasar Iran tare da manyan kasashen Duniya suka cimma wani babban sauyi ne na magance sabanin dake tsakanin bangarori

    Sep 21, 2016 06:42

    Shugaban Jumhoriyar musulinci ta iran ya bayyana cewa Yarjejjeniyar da Kasar Iran tare da manyan kasashen Duniya suka cimma kan shirin nukilar kasar wani babban sauyi ne na magance sabanin dake tsakanin Iran da kasashen Duniya

  • Jawabin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Kan Bikin Ranar Ghadir

    Jawabin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Kan Bikin Ranar Ghadir

    Sep 20, 2016 18:04

    Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa babban sako mafi muhimmanci da Idin Ghadir ke isarwa shi ne nada shugaba a matsayin ginshikin gwamnatin Musulunci.

  • Fidel Castro Ya Jinjinawa Tsayin Dakan Al'ummar Iran Wajen Tinkarar Takunkumi

    Fidel Castro Ya Jinjinawa Tsayin Dakan Al'ummar Iran Wajen Tinkarar Takunkumi

    Sep 20, 2016 09:22

    Tsohon shugaban kasar Cuba kuma jagoran juyin juya halin kasar Fidel Castro, ya jinjinawa irin tsayin dakan da al'ummar Iran suka yi wajen tinkara da kuma fada da takunkumin karya tattalin arziki na zalunci da aka sanya wa kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS