-
Salihi : Juyin Islama Shi Ne Babbar Matsalar Yammacin Turai Da Iran
Aug 09, 2016 21:41Shugaban hukumar makamashin nukilya ta kasar Iran Dr. Ali Akbar Salhi ya bayyana cewa, kasashen yammacin turai ba su da wata matsala da shirin Iran na nukiliya, ko tattalin arziki Iran, ko bunkasar ci gabanta a bangaren ilimin kimiyya da fasaha, babbar matsalarsu da Iran ita ce juyin juya halin muslunci.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Maganganun Kasashen Yammaci Kan Rataye 'Yan Ta'adda A Kasar
Aug 06, 2016 05:15Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani da kuma yin watsi da maganganun da wasu kasashen yammaci suke yi dangane da zartar da hukuncin kisa da gwamnatin kasar ta yi kan wasu 'yan ta'adda a kwanakin baya tana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
Ayatullahi Kermani :Mumunar Siyasar Saudiya ya yi babbar illa ga Musulmin Duniya
Aug 05, 2016 18:22Wanda ya Jagoranci Sallar Juma'a na birnin Tehran ya ce rashin iya siyasa na magabatan Saudiya musaman ma kan aiyukan Hajji yayi sanadiyar illa ga Al'ummar musulmin Duniya.
-
Iran: Kin Sanya Saudiyya Cikin Masu Take Hakkokin Yara, Ha'inci Ne Ga Yaran Yemen
Aug 03, 2016 11:14Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar kin sake sanya kasar Saudiyya cikin jerin sunayen kasashen da ke take hakkokin yara sakamakon kisan gillan da take yi wa yaran kasar Yemen da MDD ta yi cin amanar kananan yaran Yemen din ne.
-
Ayat. Khamenei: Yarjejeniyar Nukiliya Ya Tabbatar Da Cewa Amurka Ba Abar Yarda Ba Ce
Aug 01, 2016 10:33Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yarjejeniyar nukiliya da Iran ta cimma da manyan kasashen duniya ya tabbatar da cewar babu amfani wata tattaunawa da Amurka da kuma cewa ita ba abar yarda ba ce.
-
Iran Da Tarayyar Turai Sun Tattauna Kan Bunkasa Tattalin Arzikinsu
Aug 01, 2016 05:53Wata tawagar kungiyar tarayyar turai ta iso birnin Tehran a yammacin jiya Lahadi, domin tattaunawa tare da manyan jami'an gwqamnatin Iran kan hanyoyin bunkasa tattalin arzikinsu, da kuma batun ayyukan fito.
-
Zarif Ya Kammala Ziyararsa A Yammacin Nahiyar Afirka
Jul 30, 2016 04:51Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya kammala ziyarar aiki da ya gudanar a yammacin nahiyar Afirka, wadda ya fara tun daga daren Lahadin da ta gabata, inda ya fara isa birnin Abuja na tarayyar Najeriya a matsayin zangon farko na ziyarar tasa.
-
Ayatollah Siddiqi Yayi Kakkausar Suka Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Kan Mutanen Yemen
Jul 29, 2016 17:23Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran a yau Juma'a Ayatullah Kazim Siddiqi yayi Allah wadai da irin kisan kiyashin da sojojin hadin gwiwan da Saudiyya take wa jagoranci suke yi wa al'ummar kasar Yemen wanda haka yayi hannun riga da dukkanin wata koyarwa ta Musulunci da kuma hakkokin bil'adama.
-
Ci Gaba Da Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran A Wasu Kasashen Afrika
Jul 29, 2016 04:46Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran yana ci gaba da gudanar da ziyarar aiki a wasu kasashen yammacin Afrika, inda ya fara da Tarayyar Nigeriya, sannan Ghana, kuma a halin yanzu yana kasar Guinea Conakry, sannan zai kammala ziyarar da kasar Mali.
-
Buhari Ya Jinjina Wa Iran Ta Fuskar Ci Gaban Tattalin Arziki Da Ilimin Kimiyya
Jul 25, 2016 20:39Shugaban tarayyar Najeriya Muhamamd Buhari ya jinjina wa Jamhuriyar muslunci ta Iran dangane da ci gaban da ya ce ta samu a bangarori daban-daban, musamamn ta fuskar bunkasa tattalin arziki da kimiyya da kuma fasahar nukiliya.