Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran : Zarif, Zai Fara Ran-gadi A Yammacin Afrika

    Iran : Zarif, Zai Fara Ran-gadi A Yammacin Afrika

    Jul 23, 2016 14:52

    A wannan lahadin ce ake sa ran ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif zai fara wani ran-gadi na kwanaki shida a yammacin Afrika.

  • Zarif: Amurka Ce A Baya Baya Wajen Aiwatar Da Alkawulan Yerjejeniyar Nuklia

    Zarif: Amurka Ce A Baya Baya Wajen Aiwatar Da Alkawulan Yerjejeniyar Nuklia

    Jul 18, 2016 17:58

    Amurka ce a baya wajen aiwatar da yerjejeniyar nuklia ta kulla da Iran a bara

  • Ziyarar Shugaba Rauhani A Yankin Kurdawa Na Kermanshah Da Ke Yammacin Iran

    Ziyarar Shugaba Rauhani A Yankin Kurdawa Na Kermanshah Da Ke Yammacin Iran

    Jul 17, 2016 11:22

    A yau ne shugaba Rauhani na kasar Iran ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a yankin Kermanshah na kabilar Kurdawa da ke yammacin kasar.

  • Manyan Kasashen Masu Goyon Bayan Ta'addanci A Duniya Sune Amurka, Gidan Sarautar Saudiyya Da H.K.Isra'ila

    Manyan Kasashen Masu Goyon Bayan Ta'addanci A Duniya Sune Amurka, Gidan Sarautar Saudiyya Da H.K.Isra'ila

    Jul 15, 2016 16:27

    Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana kasar Amurka da mahukuntan Saudiyya gami da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin manyan masu goyon bayan ayyukan ta'addanci a duniya.

  • Iran Ta Bukaci Amurka Ta Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya

    Iran Ta Bukaci Amurka Ta Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya

    Jul 15, 2016 09:35

    Ministan harkokin wajen Iran, Mohammad Javad Zarif, ya yi kira ga Amurka da ta mutunta yarjejeniyar nukiliyar a aka cimma da kasar sa shekara guda bayan cimma yarjejeniyar da mayan kasashen duniya.

  • Iran Ta Kirayi Jakadan Faransa Game da Taron MunafikanTa A Paris

    Iran Ta Kirayi Jakadan Faransa Game da Taron MunafikanTa A Paris

    Jul 13, 2016 11:06

    Iran ta ja kunnan Faransa game da wani taro da manufikan ta dake ketare suka gudanar a Paris a ranar 9 ga watan nan.

  • Iran Da Bulgaria A Yau Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi 3 A Tehran

    Iran Da Bulgaria A Yau Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi 3 A Tehran

    Jul 11, 2016 16:28

    A safiyar yau Litinin ce firayi ministan kasar Bulgaria Boyko Borisov tare da tawagarsa suka fara gudanar da wata ziyarar aiki a birnin Tehran, domin ganawa da manyan jami'an gwamnatin kasar Iran, tare da rattaba hannu kan yarjeniyoyi a bangarori daban-daban.

  • Iran Ta Gargadi Ban Ki Moon Dangane Da Furucinsa A Kan Gwajin Makamanta

    Iran Ta Gargadi Ban Ki Moon Dangane Da Furucinsa A Kan Gwajin Makamanta

    Jul 09, 2016 05:49

    Babban sakataren majalisar fayyace maslahar tsarin muslunci a Iran ya mayar wa babban sakataren majalisar dinkin duniya da martani, dangane da furucin da ya yi a kan gwajin makamai masu linzami da Iran ta yi.

  • 'Yan Majalisar Dokokin Amurka Sun Ki Amincewa A Sayarwa Iran Jiragen Kamfanin Boeng

    'Yan Majalisar Dokokin Amurka Sun Ki Amincewa A Sayarwa Iran Jiragen Kamfanin Boeng

    Jul 08, 2016 05:00

    Majalisar dokokin Amurka ta hana kamfanin kera jiragen sama na Boeng sayarwa Iran jiragen saman

  • Iran Da China Sun Jaddada Wajabcin Ci Gaba Kara Bunkasa Alakarsu A Dukkanin Bangarori

    Iran Da China Sun Jaddada Wajabcin Ci Gaba Kara Bunkasa Alakarsu A Dukkanin Bangarori

    Jul 07, 2016 17:41

    Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da China sun jaddada wajabcin ci gaba da kara bunkasa alaka a tsakanin kasashen biyu a dukkanin bangarori.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS