-
Mogherini ta shigo birnin Tehran
Apr 16, 2016 05:35A safiyar yau, Shugabar siyarar wajen kungiyar tarayyar Turai ta safka a birnin Tehran
-
Tawagar Iran Ta Kaurace Wa Zaman OIC A Istanbul
Apr 15, 2016 15:39Tawagar Iran ta kaurace wa zaman rufe taron kungiyar kasashen musulmi (OIC) a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
-
Ayatollah Jannati: Barzana Ba Za Ta Iya Sanya Iran Ta Mika Wuya Ba
Apr 15, 2016 14:50Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a yau a birnin Tehran Ayatollah Jannati ya bayyana cewa; barazana ba za ta taba sanya Iran ta mika wuya ga manufofin siyasar Amurka ba.
-
Jakadan Iran A MDD Ya Jaddada Cewa; Ta'addanci Baya Da Alaka Da Addini Ko Al'umma
Apr 15, 2016 05:09Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa; Masifar ta'addancin da ta kunno kai a wannan zamani bata da wata alaka da addini ko al'umma tare da jaddada neman hanyoyin dakile masifar a duk fadin duniya.
-
Jawabin Rauhani a wajen taron kungiyar hadin kan kasashen Musulmi OCI
Apr 14, 2016 15:10Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa karfafa alaka da kasashen musulmi shine muhimin abu da Jumhoriyar musulinci ta sanya a gaba
-
Tsohon Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya: Saudiyya Tana Ba Wa Kungiyoyi Masu Adawa Da Iran Makami
Apr 14, 2016 05:34Tsohon yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya Yarima Muqrin bn Abdul'aziz ya bayyana cewar kasar Saudiyya tana ba wa kungiyoyi masu adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran da suke kasar Pakistan makamai masu yawan gaske yana mai jan kunnen cewar hakan yana iya zama barazana ga tsaron kasar ta Saudiyya.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Kokarin Saudiyya Na Bata Mata Suna A Taron OIC
Apr 14, 2016 04:18Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kuma kakkausar suka ga wani sabon yunkuri na kasar Saudiyya na bata mata suna a taron shugabannin kasashen musulmi na Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi karo na 13 da za a gudanar a yau da gobe a kasar Turkiyya.
-
Dawowar Alaka Tsakanin Babban Bankin Iran Da Bankunan Turai
Apr 13, 2016 03:36Gwamnan babban bankin kasar Iran ya bayyana cewa an dawo da alaka ta hada-hadar kudade tsakanin babban bankin na kasar Iran da bankunan kasashen turai.
-
Jagora Ya Ja Kunnen Kasashen Turai Saboda Goyon Bayan Ta'addanci Da Wasunsu Suke Yi
Apr 12, 2016 17:35Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunnen wasu kasashen turai dangane da irin goyon bayan ayyukan ta'addanci da tsaurin ra'ayi da suke yi wanda ya ce a halin yanzu shika ta fara komawa kan mashekiya.
-
Shugaba Ruhani: Akwai Bukatar Aiki Tare Wajen Fada Da Ta'addanci
Apr 12, 2016 17:23Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ayyukan ta'addanci suna ci gaba da zama babbar barazana ga zaman lafiyar dukkanin kasashen duniya, don haka akwai bukatar aiki tare tsakanin kasashen duniya wajen fada da wannan annobar.