-
Matsayin Qudus : Trump Ya Kira Abass Ta Wayar Tarho
Dec 05, 2017 16:05A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da brinin Qudus fadar gwamnatin yahudawan mamaya na Is'raila, Shugaba Donald Trump ya kira shugaban Palastinawa Mahmoud Abass ta wayar tarho.
-
Sojojin Siriya Sun Fatattakin Jiragen Yakin 'Isra'ila' Da Suka Shigo Kasar
Dec 02, 2017 11:46Sojojin Siriya sun harba alal akalla makamai masu linzami guda hudu kan wasu jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila a lokacin da suke kokarin kai wasu hare-hare a wasu wajaje a kusa da birnin Damaskus, babban birnin kasar Siriyan.
-
Al-Houti: Al'ummar Yemen Ba Za Su Taba Mika Kai Ga Amurka Da Isra'ila Ba
Nov 30, 2017 15:50Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdulmalik Al-Houthi ya bayyana cewar al'ummar Yemen ba za su taba mika wuya ga Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila ba, kamar yadda kuma ya ja kunnen gwamnatin Saudiyya dangane da ci gaba da killace kasar Yemen din da take yi.
-
Jagora: Iran Ta Kawo Karshen Makircin Kirkiro Kungiyar Daesh Da Amurka Da Sahyoniyawa Suka Yi
Nov 22, 2017 18:20Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta samu nasarar ruguza makircin da Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila da wasu kasashen larabawan yankin Gabas ta tsakiya suka kitsa na kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
-
Tununsiya Na Nemen Kujerar Shugaban Majalisar Kungiyar Tarayyar Afirka
Nov 18, 2017 06:16'Yan siyasar kasar Tununsiya sun bukaci kasar da ta nemi kujerar shugaban majalisar kungiyar AU domin kalubalantar kokarin haramtacciyar kasar Isr'aila na samun wuri a majalisar.
-
Makircin H.Kasar Isra'ila Da Saudiyya Kan Kasar Iran Yana Ci Gaba Da Fitowa Fili
Nov 16, 2017 17:33Babban hafsan hafsoshin rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin babbar makiyar gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya.
-
Amurka Za Ta Bai Wa Haramtacciyar Kasar Isra'ila Dala Miliyan 705 Domin Ta Kera Makamai Masu Linzami.
Nov 11, 2017 06:51Kudaden da Amurkan za ta bai wa Haramtacciyar Kasar Isra'ilan suna a karkashin kasafin kudin soja da aka gabatar a gaban majalisar dokoki ta Congress ne wanda kuma ta amince da shi.
-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Janyewar Yahudawan Sahayoniya Daga Yankunan Da Suka Mamaye
Nov 08, 2017 06:13Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa kan daukan matakin kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da yankin tuddan Jolan na kasar Siriya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da yi.
-
Larijani: Saudiyya Da "Isra'ila" Sun Hada Kai Wajen Fada Da Iran
Nov 03, 2017 05:54Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Saudiyya tana ci gaba da hada baki da haramtacciyar kasar Isra'ila wajen fada da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Rasha Ta Ki Amunce Tsawaita Binciken Makamai Masu Guba A Siriya
Oct 25, 2017 11:20Kasar Rasha ta hau kujerar na ki kan kudirin da Amurka ta gabatar ga kwamitin tsaro na MDD, kan tsawaita binciken da ake kan zargi da amfani da makamai masu guba a Siriya.