-
Libya: An Kama Bayahude Da Ya yi Badda Bami Yana Limanci
Aug 26, 2017 19:01Jami'an kasar Libya sun sanar da cewa mutumin da suka kama a matsayin kwamandan kungiyar Da'esh, yana aiki ne da kungiyar leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra'ila ne ta Mosad.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Kawo Karshen Killace Yankin Zirin Gaza
Aug 12, 2017 11:52Kakakin Kwamitin Kolin Kare Hakikin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kawo karshen killace yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Palasdinawa Sun Yi Tir Da Shirin H.K Isra'ila Na Gina Sabbin Matsugunai
Aug 05, 2017 05:36Palasdinawa sun yi Allah wadai da shirin mahukuntan yahudawan mamaya na H.K Isra'ila na gina sabbin matsugunan a yammacin kogin Jordan.
-
Kasashen Musulmi Sunyi Tir Da Halin Tsokana Na H.K. Isra'ila
Aug 01, 2017 17:13Wakilan kasashen musulmi 57 na kungiyar OIC da suka taru yau a birnin Satambul na Turkiyya sunyi tir da abunda suka kira tsokana na yahudawan mamaya na Isra'ila a masallacin Al'Aqsa dake birnin Qudus.
-
Sallar Juma'a A Masallacin Kudus Cikin Zaman Dar-dar
Jul 28, 2017 04:03Bayan shafe kwanaki 15 na kaucewa sallah a cikin masallacin Kudus, ana sa ran Palasdinawa zasu gudanar da Sallar Juma'a a harabar masallacin.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.I Sun Jikkata Palasdinawa Tare Da Kame Wasu Na Daban
Jul 25, 2017 06:31Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila suna ci gaba da murkushe Palasdinawa, inda suka jikkata Palasdinawa 5 tare da yin awungaba da wasu uku na daban.
-
An Kai Hari A Ofishin Jakadancin HKI Dake Amman
Jul 24, 2017 05:51Rahotanni daga Jordan na cewa wasu 'yan kasar biyu sun mutu, kana wani dan Isra'ila ya samu mummunan rauni a wani harin bindiga da aka kai a ofishin jakadancin HKI dake birnin Amman, a cikin daren jiya Lahadi.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kawanyar Da 'Isra'ila' Ta Yi Wa Masallacin Kudus
Jul 23, 2017 17:29Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da ci gaba da kawanyar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi wa Masallacin Kudus da kuma dirar mikiyar da suke yi wa Palastinawa masallata tana mai bayyana HKI a matsayin tushen ta'addanci a yankin Gabas ta Tsakiya.
-
Kungiyoyin Gwagwarmayar Palastinawa Sun Sha Alwashin Mayar Da Martani Ga Sahyoniyawa
Jul 22, 2017 05:48Kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa sun sha alwashin mayar da martani mai kaushin gaske ga haramtacciyar kasar Isra'ila matukar ta ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus da take ci gaba da yi cikin 'yan kwanakin nan.
-
Yadda HKI Ke Ci Gaba Da Azabtawa Palasdinawa
Jul 22, 2017 05:32A kallah Palasdinawa hudu ne suka yi shahada a yayin da jami'an tsaro yahudawan mamaya na Isra'ila suka farma masu bayan sallah Juma'a a jiya.