Pars Today
Jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajabcin mayar da hankali ga ayyukan bunkasa harkokin tattalin arzikin kasar ta Iran daga cikin gida.
Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayyatollah Sayyid Ali Khamnei, ya bayyana cewa, a halin da ake ciki yanzu, hankalin duniyar musulmi ya koma kan yadda za'a sake farfado da koyarwar musulinci.
An gudanar da zaman makoki na daren shahadar Fatimah Zahra (s) Diyar Manzon Allah (s) a Husainiyar Imam Khomanin(q) da ke gidan Jagoran juyin juya halin musulunci a daren yau Jumma'a.
Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya jaddada wajabcin daukan matakan bunkasa harkokin ilimi a kasar Iran tare da yin watsi da farafagandar makiya.
Jagoran juyin musulunci na Iran, Ayatullah Sayiyd Ali Khamnei ya bayyana haka ne a lokacin da ya gana da jami'an gwamnati da ma'aikatar shari'a da kuma 'yan Majalisa.
Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa, ba zai taba yarde wa mika Iran ba ga makiya.
Bayan harin ta'addancin da aka kai a garin Ahwaz yau Asabar, Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya mika sakon ta'aziyarsa ga iyalan shahidan da lamarin ya rusa dasu.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Tsayin dakar jami'an Iran a kan hakkin da ya rataya a wuyarsu dangane da yarjejeniyar nukiliyar kasar lamari ne da zai kunyata Amurka tare da rusa makircinta.
A yammacin jiya ne shugaban kasar Sri Lanka Maithripala Sirisena ya ziyarci jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a Tehran, a ziyarar da yake gudanarwa a kasar Iran.