Pars Today
Kungiyoyin kare hakkin bil adama da ke sanya ido a jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun fitar da wani rahoto kan kisan fararen hula a wasu yankuna na kasar.
Labaran da suke fitowa daga Afrika ta Tsakiya sun bayyana cewa sojojin tabbatar da zaman lafiya na Majalisar dinkin duniya sun yi barin wuta kan wata kungiyar yan tawaye a kusa da garin Bambari sun kuma kashe wasu daga cikinsu.
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan matsalolin tashe-tashen hankula da suke ci gaba da gudana a yankunan kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty Int. ta ce wajibi ne a sake farfado da ayyukan bangaren shari'a a Jamhuriyar Afirka ta tsakiya, domin yin hukunci a kan wadanda suka aikata laifukan yaki.
Wata kungiyar bada agaji a birnin Bangi babban birnin kasar Afrika ta tsakiya ta tattara wasu musulmi da kiristoci don kodaitar dasu zama tare
Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da hari kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da suke Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Yaran Afirka ta tsakiya suna fama da matsala a zaman gudun hijira
Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama sun bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta dauki kwararan matakan kare fararen hula a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Akalla Mutane 10 ne suka rasa rayukan su sanadiyar wani sabon rikici da ya barke a kasar Afirka ta tsakiya
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan ci gaba da gudanar da ayyukan kungiyar 'yan tawayen Uganda ta Lord Resistance Army a cikin kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.