Pars Today
Ma'aikatar tsaron kasar Mali ta sanar da kisan Mutane 20 sanadiyar wani rikicin kabilanci a tsakiyar kasar.
Kungiyoyin kare hakkin bil adama da ke sanya ido a jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun fitar da wani rahoto kan kisan fararen hula a wasu yankuna na kasar.
Ma'aikatar harkokin cikin gidan Masar ta Sanar da kashe mutane biu da ake da akala da ta'addanci.
Mutane biyu ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu a lokacin da jami'an 'yan sanda suka nemi tarwatsa wasu masu zanga-zanga a arewacin kasar Kamaru a jiya Asabar.
Majiyar tsaron Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ta ce; Masu dauke da makaman magoya bayan Kamuina Nsapu ne su ka kai harin a garin na Tshimbulu.
Kungiyar Boko Haram ta kashe Sojojin Najeriya 7 a arewacin kasar
Dakarun tsaron Libiya sun killace 'yan ta'addar IS a tungar su da karshe a birnin Bangazi
Mutane Uku ne Su ka mutu a wani hari da masu dauke da makamai su ka kai a garin Menaka da ke arewacin Mali a yau asabar.
Wasu 'yan kunan bakin wake sun tada bama-bamai da suka yi jigida da su a yankin Double da ke garin Mora a Gudumar Arewacin kasar Kamaru, inda suka janyo hasarar rayukan mutane akalla 8 tare da jikkata wasu na daban.
Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyyah ta Al-shabab ta kaddamar da hare-hare a kan wani sansanin sojin kasar Somalia da ke kudancin kasar, inda suka kashe akalla mutane biyu.