-
An Kashe Mutane 20 A Rikicin Kabilanci A Kasar Habasha
Oct 01, 2018 19:04Mutane akalla 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a rikicin kabalincin da ya auku a tsakanin kabilu a yammacin kasar Habasha
-
Ambaliya Ruwa Ta Ci Rayukan Mutum 200 A Najeriya
Sep 27, 2018 19:24Hukumomin Najeriya sun sanar da mutuwar mutum 200 biyo bayan ambaliyar ruwa a yankuna daban daban na kasar
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutum 8 A Tsakiyar Kasar Mali.
Sep 27, 2018 19:18Ma'aikatar tsaron Mali ta sanar da hallakar sojoji 7 da wani farar hula guda sanadiyar tashin Bam a tsakiyar kasar
-
Harin Wuce Gona Da Iri Ya Lashe Rayukan Fararen Hula 16 A Kasar Dimokaradiyyar Congo
Sep 24, 2018 07:02'Yan tawayen kasar Uganda da suke da mafaka a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kashe mutane akalla 16 a harin wuce gona da iri da suka kaddamar kan garin Beni da ke gabashin kasar.
-
Irak: Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutane Da Dama
Sep 13, 2018 07:40Rahotanni daga Iraki sun ce an kai harin ne da wata mota da aka makare da abubuwa masu fashewa a garin Tikrita da ke arewa maso yammacin birnin Bagadaza.
-
Rikicin Kasar Libiya Na Baya-Bayan Nan Ya Lashe Rayukan Mutane Fiye Da Sittin
Sep 05, 2018 19:01Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da 60 tare da jikkata wasu 159 na daban.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutane 6 A Birnin Magadushu.
Sep 03, 2018 11:18Wani Dan kunar bakin wake ya tayar da Bam din dake jikinsa a kusa da wata ma'aikatar Gwamnatin dake Magadushu babban birnin kasar Somaliya lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 6 da kuma jikkata wasu 12 na daban.
-
Afirka Ta Kudu: An Kashe Yan Kasashen Waje 4
Aug 31, 2018 18:53"Yansandan Afirka Ta Kudu sun sanar da cewa; Sabon fadan da ya barke a tsakanin yan kasa da bakin haure ya ci rayukan mutane 4
-
An Halaka Yan Ta'adda 20 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Aug 30, 2018 06:23Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyaba cewa a cikin yan kwanakin da suka gabata sun halaka yan ta'adda a kalla 20 a yankin Sinaa.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Ci Rayukan Mutum 22 A Nijer
Aug 09, 2018 11:56Ministan dake kula da Ayyukan Agaji da Bala'i na dabi'a a Nijer ya sanar da cewa ruwan sama kamar da bakin kwarya da ake yi a kasar ya janyo ambaliyar ruwa, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum 22 sannan wasu da dama sun rasa mahalinsu.