-
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kashe Akalla Yan Bindiga 20 A Zamfara
Aug 05, 2018 19:01Akalla yan bindiga 20 suka mutu a lokacinda sojojin Nigeriya suka kai wa yan bindiga sumame a wurare daban daban a jihar Zamfara na tarayyar Najeriya a jiya Asabar.
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Mutum 18 A Rasha
Aug 05, 2018 07:40Hukumomin Kasar Rasha sun sanar da hallakar mutum 18 sanadiyar hatsarin jirgin sama mai saukar angulu a yankin arewa maso yammacin Saiberiya na kasar Rasha.
-
MDD Ta Ce: Ana Ci Gaba Da Samun Hasarar Rayukan Fararen Hula A Kasar Libiya
Jul 03, 2018 12:06Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar Libiya ta ce: Ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a Libiya sun lashe rayukan mutane akalla 16 a cikin watan Yunin da ya gabata.
-
Rikicin Kabilanci Ya Hallaka Mutum 10 A Habasha
Jun 29, 2018 11:44Rahotani dake fitowa daga kasar Ethiopia sun tabbatar da da mutuwar mutum 10 sanadiyar rikicin kabilanci a yammacin kasar
-
Mutane Kimanin 100 Ne Suka Mutu Sakamakon Aman Wuta A Tsaunukan Kasar Guatemala
Jun 07, 2018 18:09Yawan mutanen da suka mutu sakamakon bullar aman wuta a tsaunukan kasar Guatemala sun doshi 100.
-
Libya: A Cikin Wata Daya Mutane 47 Ne Suka Rasa Rayuykansu A Rikicin Cikin Gida
Jun 02, 2018 11:58Tawagar Majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa daga farkon watan Mayun da ya gabata zuwa karshen watan mutane 47 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hare-haren ta'addanci da kuma yake-yake tsakanin kungiyoyin daban daban a kasar.
-
Kasar Rasha Ta Sanar Da Mutuwar Jami'an Sojinta Hudu A Kasar Siriya
May 28, 2018 06:29Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Jami'an sojinta hudu da suke bada shawarwari kan dabarun yaki a kasar Siriya sun rasa rayukansu a lardin Dire-Zur da ke gabashin kasar Siriya.
-
Rikicin Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutum 40 A Kwango
Mar 13, 2018 19:02Akalla mutum 40 ne suka rasa rayukansu sanadiyar rikicin kabilanci a jamhoriyar demokaradiyar Kwango
-
Mali: Nakiya Ta Kashe Sojoji 10
Mar 10, 2018 19:02Tashar talabiji din France24 ta ambato majiyar tsaron Mali tana cewa wata nakiya da aka dasa a bakin hanya ta tashi da motar sojojin kasar a yankin Dioura.
-
Tashin Nakiya Ya Hallaka Sojojin Mali 4
Mar 10, 2018 11:52Akalla Sojojin Mali 4 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin nakiya a tsakiyar kasar