Aug 11, 2017 05:44
Masu sanya ido na kasa da kasa kan zaben da aka gudanar a kasar Kenya sun bayyana cewar babu wani abin da suka gani da ke sanya shakku kan ingancin zaben, don haka suka kirayi 'yan adawan kasar da su amince da sakamakon zaben da kuma nesantar duk wani abin da zai kawo tashin hankali a kasar.