Pars Today
Jakadan kasar Iran a birnin Beyrut na kasar Lebanon ya gana da ministan tsaron kasar ta Lebanon dangane da harkokin tsaro na kasashen biyu
A cikin wani bayani da ofishin jakadancin Lebanon A London ya fitar a yau, gwamnatin Lebanon ta nuna takaicinta kan kan matakin da Birtaniya ta dauka na haramta Hizbullah a kasar.
Babban sakataren kungiyar gwgawarmayar Musulunci ta Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a jiya da dare da ya gabatar da jawabi akan kafa sabuwar gwamnatin kasar Lebanon
Jami'an Siyasa na tarayyar Turai sun yi maraba da kafa gwamnati a kasar Lebanon.
Bayan kwashe watani 9 da zabe, a daren jiya Alhamis, an kafa gwamnatin hadakar kasar Labnon bisa jagorancin Firaminista Sa'ad al-Hariri
Gwamnatin hadin kan kasa ta kasar Libya ta ba da sanarwar cewa ba za ta halarci taron tattalin arziki na kasashen Larabawa wanda za'a gudanar a kasar Lebanon ba.
Majalisar koli ta tsaron kasar Lebanon ta ce za ta kai harar ne saboda keta hurumin kasar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi
Tashar talabijin al-alam ya bada labarin cewa; Sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila sun girke wasu na'urori na zamani masu hangen nesa akusa da garin Meis Jabal na Lebanon
Da safiyar alhamis 'yan hijira 250 ne su ka bar sansanoninsu da ke kasar Lebanon zuwa kasarsu ta Syria
A cikin makon da ya gabata ne majalisar dattawan kasar Amurka ta fara wani shiri na dorawa kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Takunkumi.