-
Gwamnatin Mali Ta Jaddada Aniyarta Ta Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Kasar
Mar 28, 2018 12:33Fira ministan Mali ya bukaci hadin kan kasa a Mali tare da jaddada aniyar gwamnatinsa na yaki da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Al'ummar Mali Sun Fara Kafa Kungiyoyin Sa-Kai Masu Dauke Da Makamai Domin Kare Kai
Mar 27, 2018 11:45Al'ummar yankin tsakiyar kasar Mali sun sanar da kafa wata kungiyar dakarun sa-kai masu dauke da makamai domin kare kansu daga hare-haren ta'addanci.
-
Mali: An Jikkata Sojojin Kasar Faransa Biyar
Mar 22, 2018 18:49Mai magana da yawun Sojojin Faransa Patrik Steiger ya ce; An jikkata sojojin biyar ne a wani harin da aka kai musu yankin Kidal.
-
Kanada Ta Sanar Da Tura Jirage Da Dakaru Don Fada Da Ta'addanci A Mali
Mar 20, 2018 05:49Kasar Kanada ta sanar da cewa za ta tura wasu jirage masu saukar ungulu su 6 bugu da kari kan wasu sojoji guda 250 don shiga cikin dakarun tabbatar da zaman lafiya na MDD da suke kasar Mali.
-
Mali: Nakiya Ta Kashe Sojoji 10
Mar 10, 2018 19:02Tashar talabiji din France24 ta ambato majiyar tsaron Mali tana cewa wata nakiya da aka dasa a bakin hanya ta tashi da motar sojojin kasar a yankin Dioura.
-
Tashin Nakiya Ya Hallaka Sojojin Mali 4
Mar 10, 2018 11:52Akalla Sojojin Mali 4 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin nakiya a tsakiyar kasar
-
Turkiyya : Erdogan Ya Kammala Ran Gadinsa A Afrika
Mar 03, 2018 16:35Shugaba Racep Tayyip Erdogan na Turkiyya, ya kammala gajeren ran gadin da ya kaddamar a wasu kasashen nahiyar AFrika.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Tashe-Tashen Hankula A Mali
Mar 03, 2018 12:32A rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar yana nuni da cewa: Ana ci gaba da samun bullar matsalar tashe-tashen hankula a kasar Mali.
-
Mali : Bom Ya Kashe Jami'an Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD 4
Mar 01, 2018 11:17Majalisar Dinikin Duniya ta tabbatar da mutuwar wasu jami'an na kiyaye zaman lafiya hudu a Mali, a lokacin da motarsu ta taka wasu boma-bomai.
-
Tashin Nakiya Ya Hallaka Sojojin Faransa Biyu A Mali
Feb 22, 2018 05:29Ministan tsaron kasar Faransa ta sanar da hallakar sojojin kasar sa biyu sanadiyar tashin nakiya yayin motar su ke ficewa a kasar Mali.