-
Faransa Ta Hallaka Masu Da'awar Jihadi 10 A Mali
Feb 15, 2018 05:51Majiyoyin tsaro a Mali, sun ce a kalla mayakan dake da'awar jihadi goma ne suka hallaka a wani harin sama da na kasa da sojin Faransa suka kai a arewacin Mali.
-
Mutane 4 Sun Hallaka Sanadiyar Tashin Nakiya A Kasar Mali
Feb 11, 2018 11:53Tashin nakiya ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama tare da jikkata wasu 18 na daban a wasu garuruwa na yankin Mopti dake kasar Mali.
-
Nijar : Isufu Ya Karbi Shugabancin karba-karba na G5 Sahel
Feb 07, 2018 05:20Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriyar Nijar ya karbi shugabancin karba-karba na kungiyar G5 ta kasashen yankin Sahel, a taron shuwagannin kungiyar karo na hudu da ya gudana jiya Talata a birnin Yamai fadar gwamnatin Nijar.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Fararen Hula 4 A Yankin Arewacin Kasar Mali
Feb 05, 2018 06:30Rundunar sojin Mali ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kashe fararen hula 4 a yankin da ke arewacin kasar.
-
An Sake Kashe Sojojin Mali Hudu
Jan 28, 2018 18:10Majiyoyi daga Mali na cewa an sake kashe wasu sojojin kasar hudu a arewa maso gabashin kasar a iyaka da Jamhuriya Nijar.
-
An Kashe Mutane 16 A Arewacin Kasar Mali
Jan 27, 2018 19:03Jami'an tsaron kasar Mali sun sanar da cewa kimanin mutane 16 ne suka rasa rayukansu a yayin wani hari da wani gungun masu dauke da makamai suka kai arewacin kasar.
-
Mali : Fashewar Nakiya Ta Yi Ajalin Mutum 26
Jan 26, 2018 05:06Hukumomi a kasar Mali sun ce kawo yanzu mutane 26 ne suka rasa rayukansu bayan da wata motar sufirin fasinja ta taka wata nakiya a tsakiyar kasar.
-
An Kaiwa Sojojin Faransa Hari A Mali
Jan 12, 2018 19:08An kai harin Bam kan tawagar sojojin kasar Faransa a kasar Mali
-
An Kama Yan Ta'adda Da Dama A Kasar Mali
Jan 12, 2018 06:31Majiyar sojojin kasra Faransa wadanda suke aikin tabbatar da zaman lafiya a arewacin kasar Mali ta bada labarin kama gungun yan ta'adda dauke da makamai a yankin arewa maso gabacin kasar.
-
Sabuwar Gwamnatin Kasar Mali Ta Yi Alkawarin Yakar Rashin Tsaro A Kasar
Jan 08, 2018 19:12Shugaban kasar Mali ya bayyana cewa yaki da rashin tsaro da masu tsatsauran ra'ayin addini shi ne babban aikin dake gaban sabuwar gwamnatin da aka kafa a kasar.