Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Shugaban Mali Na Shirin Yi Wa 'Yan Tawayen Kasar Afuwa

    Shugaban Mali Na Shirin Yi Wa 'Yan Tawayen Kasar Afuwa

    Jan 02, 2018 17:12

    Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya sanar da cewa nan gaba kadan za a kafa wata doka a kasar da za ta yi afuwa ga 'yan tawayen da suka shiga cikin rikicin shekara ta 2012 a kasar afuwa.

  • An Bayyana Sabuwar Majalisar Zartar wa Ta Kasar Mali.

    An Bayyana Sabuwar Majalisar Zartar wa Ta Kasar Mali.

    Dec 31, 2017 19:21

    Sabon Firaministan kasar Mali ya fitar da sunayen manbobin Gwamnatinsa da ta kumshi ministoci 36

  • Shugaban Mali Ya Nada Tsohon Ministan Tsaro A Matsayin Sabon Firayi Ministan Kasar

    Shugaban Mali Ya Nada Tsohon Ministan Tsaro A Matsayin Sabon Firayi Ministan Kasar

    Dec 31, 2017 05:54

    Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keïta ya nada tsohon ministan tsaron kasa Soumeylou Boubeye Maiga a matsayin sabon firayi ministan da kuma ba shi damar kafa sabuwar gwamnatin bayan gwamnatin kasar ta yi murabus a ranar Juma'ar da ta gabata.

  • Pira Ministan Kasar Mali Ya Yi Murabus

    Pira Ministan Kasar Mali Ya Yi Murabus

    Dec 30, 2017 10:20

    Ofishin shugaban kasar ta Mali ya fitar da bayani da ya kunshi cewa; Pira minista Abdullah Idrisa Maiga ya yi murabus a jiya jumaa

  • Mali: Tsohon Shugaban Kasa Adamu Tomani Turi Ya Koma Gida

    Mali: Tsohon Shugaban Kasa Adamu Tomani Turi Ya Koma Gida

    Dec 24, 2017 18:56

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; tsohon shugaban kasar ta Mali tare da iyalansa sun koma gida, kuma pira ministan kasar ne ya tarbe su a filin saukar jirgin sama na Bamako

  • An Kama Tarin Makamai A Jami'ar Birnin Bamako

    An Kama Tarin Makamai A Jami'ar Birnin Bamako

    Dec 22, 2017 12:08

    Jami'an yan sanda sun kama tarin makamai da suka hada da bindigogi a jami'ar Bamako babban birnin kasar Mali.

  • Ana Samun Tsanantar Tashe-tashen Hankula A Arewacin Kasar Mali

    Ana Samun Tsanantar Tashe-tashen Hankula A Arewacin Kasar Mali

    Dec 16, 2017 19:13

    Tashar telbijin din Faransa ta 5 ta bada labarin tsanantar fadace-fadace a cikin garin Kidal da ke arewacin Mali.

  • Mali: An Dage Lokacin Gudanar Da Zabukan Kananan Hukumomi Zuwa 2018

    Mali: An Dage Lokacin Gudanar Da Zabukan Kananan Hukumomi Zuwa 2018

    Nov 28, 2017 12:08

    Gwamnatin kasar ta Mali ta dage zabukan ne saboda sabanin da ya kunno kai a tskaninta da bangarorin da suka rattaba hannu akan yarjejeniyar sulhu ta 2015.

  • Gwamnatin Mali Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Sayar Da Bakin Haure A Kasar Libiya

    Gwamnatin Mali Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Sayar Da Bakin Haure A Kasar Libiya

    Nov 22, 2017 07:01

    Gwamnatin Mali ta kirayi babban jami'in ofishin jakadancin Libiya a kasarta domin bayyana masa rashin amicewarta kan mummunan cin zarafin bil-Adama a Libiya na sayar da bakin haure a matsayin bayi a kasar.

  • An Yi Awan Gaba Da Wani Alkali A Kasar Mali

    An Yi Awan Gaba Da Wani Alkali A Kasar Mali

    Nov 18, 2017 05:51

    Jami'an 'yan sandar kasar Mali sun sanar da sace wani alkali a tsakiyar kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS