Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • MDD Ta Yi Gargadi Game Da Cin Zarafin Sojojin Faransa A Mali

    MDD Ta Yi Gargadi Game Da Cin Zarafin Sojojin Faransa A Mali

    Nov 08, 2017 18:12

    Mataimakin babban saktaren MDD a hukumar kare hakin bil-adama yayi gargadi game da cin zarafin da sojojin kasar faransa ke yi bisa da'awar yaki da ta'addancin a kasar Mali.

  • Wani Bom Ya Tarwatse A Yankin Mopti Da Ke Tsakiyar Kasar Mali

    Wani Bom Ya Tarwatse A Yankin Mopti Da Ke Tsakiyar Kasar Mali

    Nov 01, 2017 12:03

    Majiyar sojin Mali ta sanar da cewa: Wani bom ya tarwatse a kan hanyar shigewar tawagar wakilin babban kotun kolin kasar a yankin Mopti da ke tsakiyar kasar ta Mali.

  • Jirgin Saman Yakin Faransa Ya Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Mali Bisa Kuskure

    Jirgin Saman Yakin Faransa Ya Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Mali Bisa Kuskure

    Oct 30, 2017 11:46

    Rundunar sojin Mali ta sanar da cewa: Jirgin saman yakin Faransa ya yi luguden wuta kan sojojin Mali bisa kuskure a shiyar arewacin kasar Mali.

  • Mali:

    Mali: "Yan ta'adda Sun Kai Hari A Garin Soumpi

    Oct 27, 2017 06:30

    Ma'aikatar tsaron kasar Mali ta fitar da sanarwa da ta tabbatar da kai harin a tsakiyar kasar da wata kungiya mai alaka da alka'ida ta yi.

  • Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Sojojin Mali A Yankin Da Ke Tsakiyar Kasar

    Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Sojojin Mali A Yankin Da Ke Tsakiyar Kasar

    Oct 26, 2017 18:50

    Ma'aikatar tsaron Mali ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da hari kan sojojin kasar a kauyen Soumpi da ke shiyar tsakiyar kasar, inda suka kashe sojojin akalla biyu.

  • Mali: An yi Zanga-zangar Kin Jinin Ci Gaba Da Zaman Sojojin Faransa.

    Mali: An yi Zanga-zangar Kin Jinin Ci Gaba Da Zaman Sojojin Faransa.

    Oct 10, 2017 19:12

    Mazauna yankin Kidal da ke arewacin kasar ta Mali sun nuna kin amincewarsu da zaman sojojin Faransa a yankin.

  • Daruruwan Mata A Mali Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Ficewar Sojojin Faransa Daga Kasar

    Daruruwan Mata A Mali Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Ficewar Sojojin Faransa Daga Kasar

    Oct 03, 2017 18:59

    Mata a garin Kidel da ke arewacin kasar Mali sun gudanar da zanga-zangar lumana suna neman ficewar sojojin Faransa daga cikin kasarsu.

  • An Kashe Wasu Dakarun MDD Uku A Arewacin Mali

    An Kashe Wasu Dakarun MDD Uku A Arewacin Mali

    Sep 24, 2017 14:47

    Rahotanni daga Mali na cewa a kalla sojojin Majalisar Dinkin Duniya uku ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai ma tawagar da wani abu mai fashewa a arewacin kasar.

  • Ran Gadin Shugaban Kasar Mali A Yankin Sahel Kan Yaki Da Ta'addanci

    Ran Gadin Shugaban Kasar Mali A Yankin Sahel Kan Yaki Da Ta'addanci

    Sep 14, 2017 05:54

    A ziyara da ya kai kasashen Nijar da Chadi shugaba Ibrahim Bubakar Keita na Mali ya jaddada wajabcin kafa rundinar hadin gwiwa ta kasashen yankin Sahel don yaki da ta'addanci.

  • An Kaddamar Da Ofishin Rundinar Hadin Gwiwa Ta G5 Sahel

    An Kaddamar Da Ofishin Rundinar Hadin Gwiwa Ta G5 Sahel

    Sep 10, 2017 10:54

    A wani mataki dake zamen ci gaba a yunkurin kafa rundinar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci a yankin Sahel, shugaba Ibrahim Bubakar Keita na Mali ya kaddamar da ofishin da zai jagoranci ayyukan kungiyar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS