-
Rigingimin Kabilanci A Arewacin Kasar Mali Sun Janyo Kisan Mutane Akalla 13
Feb 14, 2017 08:43Rikicin kabilanci tsakanin Fulani makiyaya da kuma yan kabilar Bambara a tsakoyar kasar Mali ya jawo mutuwar mutane akalla 13 tare da kona gidaje da dama.
-
Mali: An Kame Wasu 'Ya Takfiriyya 20 A Kasar Mali.
Feb 13, 2017 08:35Sojojin Kasar Mali Sun Sanar da kame wasu 'yan takfiriyyah 20 a yankin Dilaobha da ke tsakiyar kasar.
-
Kungiyoyin Da Ke Dauke Da Makamai A Arewacin Mali Sun Zauna Tare Da Gwamnati
Feb 12, 2017 03:40Wakilan kungiyoyin da ke dauke da makamai a arewacin kasar Mali sun gudanar da wani zaman tattaunawa tare da wakilan gwamnatin kasar a birnin Bamako.
-
Matakin farko na zartar da yarjejjeniyar Sulhu a kasar Mali
Feb 12, 2017 03:00Yayin da kasar Mali ke ci gaba da fuskantar hare-haren ta'addanci, wakilan Gwamnati da Kungiyoyin 'yan tawayen arewacin kasar sun gudanar da zama a birnin Bamako
-
An Cafke Mutune Biyu Bayan Sace 'Yar Kolumbia A Mali
Feb 09, 2017 02:20Hukumomi a Mali sun ce an cafke mutune biyu da ake zargi da hannu a sace wata malamar addini 'yar asalin kasar Kolumbia a kudancin kasar.
-
An Sace Wata Malamar Addini 'Yar Kolumbia A Mali
Feb 08, 2017 07:44Rahotanni dake cin karo da juna a Mali na cewa wasu 'yan bindiga sun sace wata mallamar addini 'yar asalin kasar Kolumbia a kudancin kasar.
-
Mali: Harin Masu Dauke Da Makamai A Arewacin Kasar Mali.
Feb 04, 2017 15:56Mutane Uku ne Su ka mutu a wani hari da masu dauke da makamai su ka kai a garin Menaka da ke arewacin Mali a yau asabar.
-
An Kashe Sojojin Mali Hudu A Arewacin Bamako
Feb 04, 2017 07:14Rahotanni daga Mali ne cewa sojojin kasar hudu ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai kan sansaninsu dake a yankin Menaka a arewacin kasar.
-
Kasashen Nijar, Burkina Faso Da Mali Sun Amince Da Kafa Rundunar Hadin Gwiwa Na Fada Da Ta'addanci
Jan 25, 2017 14:51Shugabannin kasashen Nijar, Burkina Faso da Mali sun amince da kafa wata runduna ta hadin gwiwa a tsakaninsu da nufin fada da ta'addanci da matsalar rashin tsaro da suke fuskanta a kan iyakokin su.
-
Wani Bom Ya Tashi A Kan Hanyar Shigewar Tawagar Rundunar Sojin Mali
Jan 23, 2017 03:35Rundunar sojin Mali ta fitar da sanarwar cewa: Tashin bom a kan hanyar shigewar sojojin gwamnatin kasar a tsakanin yankin da ke tsakanin garuruwan Tumboutou da Gao ya lashe rayukan sojojin kasar akalla uku.