-
An Samar da gwamnatin Hadin Kai Na Wucin Gadi A Arewacin Kasar Mali
Jun 15, 2016 06:43Wasu Jam'iyyun Siyasa masu goyon bayan gwamnati Da Kuma na yan adawa a arewacin kasar Mali sun amince da kafa gwamnatin hadin kan yankin
-
Za a karfafa matakan tsaron ga Dakarun sulhu na MDD a kasarc Mali
Jun 08, 2016 13:46Babban komandan Dakarun sulhu na MDD a Mali ya yi alkawarin kaya yawan matakan tsaro ga Dakarun su a kasar
-
Za A Kara Yawan Dakarun Majalisar Dinkin Duniya A Mali
Jun 07, 2016 13:37Babban kwamandan dakarun majalisar dinkin duniya akasar Mali ya bayyana cewa za a kara yawan dakarun domin gudanar da ayyukan wanzar da sulhu a kasar.
-
Ban Ki Moon Ya Yi Allawadai Da Harin Ta'addanci A Kasar Mali
Jun 02, 2016 06:28Babban sakataren majalisar dinkin duniya Ban Ki Moon ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da aka kai kan sansanin dakarun majalisar dinkin duniya a kasar Mali.
-
An Kai Hari Kan Sansanin Sojojin Majalisar Dinkin Duniya A Mali
Jun 01, 2016 05:55Kamfanin dillancin labaran AFP daga birnin Bamako na kasar Mali ya habarta cewa, wasu masu dauke da makamai sun kaddamar da wani farmaki a kan wani sansanin dakarun MDD a yankin Gao, wanda ya yi sanadiyyar mutane 4.
-
Kwamitin tsaro na MDD ya yi Allawadai kan harin da aka kai wa dakarun MDD a Mali
May 30, 2016 06:39Kwamitin Tsaro na Majalisar dinkin Duniya ya yi alawadai kan wani hari da wasu mutane dauke da makamai sun kai kan sansanin Majalisar a kasar Mali.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 5 A Arewacin Kasar Mali
May 30, 2016 01:56An Kashe Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 5 A Kasar Mali A Jiya Lahadi
-
'Yan Adawa Sunyi Zanga-Zanga A Mali
May 21, 2016 11:30Dubun dubatar jama'a ne a Mali suka gudanar da wata zanga-zangar lumana yau Asabar bisa ga kiran 'yan adawa na kasar akan abunda suka kira rashin iya tafiyar da mulki na gwamnatin kasar.
-
Kungiyar Ansaruddeen Ta Dauki Alhakin Kashe Dakarun MDD A Kasar Mali
May 20, 2016 00:08Kungiyar ta'addanci ta Ansaruddeen mai fada da makami a kasar Mali ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin halaka dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin arewacin kasar ta Mali.
-
Mali : An Kashe Sojojin MDD Biyar A Kidal
May 19, 2016 06:05Tawagar wanzar da zamen lafiya ta MDD a Mali ta sanar da mutuwar wasu sojojin ta 5, a wani harin kwantar bauna a arewacin Kidal.