Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • IS Ta Dauki Alhakin Kai Hari Kan Kifdawa A Masar

    IS Ta Dauki Alhakin Kai Hari Kan Kifdawa A Masar

    May 27, 2017 09:36

    Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta ce ita keda alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar Kristocin Kifdawa 29 a birnin Minya dake tsakiyar kasar Masar.

  • Jiragen Yakin Masar Sun Kai Hari  Sansanin 'Yan Ta'adda A Libiya

    Jiragen Yakin Masar Sun Kai Hari Sansanin 'Yan Ta'adda A Libiya

    May 27, 2017 01:56

    Bayan Harin da wasu 'yan ta'adda suka kaiwa mabiya addinin Kirista a jihar Minya na kasar Masar, Sojojin saman kasar Sun yi lugudar wuta kan wuraren 'yan ta'adda a Libiya.

  • Wasu Yan Bindiga Rufe Da Fuskokinsu Sun Kashe Kiristoci 28 A Masar

    Wasu Yan Bindiga Rufe Da Fuskokinsu Sun Kashe Kiristoci 28 A Masar

    May 26, 2017 13:50

    Wasu yan bindiga rufe da fuskokinsu sun kashe kiristoci 28 sun kuma raunata wasu 25 a wani harin da suka kai masu a kudancin kasar Masar a safiyar yau jumma'a.

  • Gwamnatin Masar Ta Yi Allah Wadai Da Hare Haren Da Aka Kaiwa Yansandan Kasar Kenya

    Gwamnatin Masar Ta Yi Allah Wadai Da Hare Haren Da Aka Kaiwa Yansandan Kasar Kenya

    May 26, 2017 13:47

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar masar Ahmad Abu Zaida ya yi All..wadai da hare haren boma boma wadanda aka kaiwa jami'an 'yansandan kasar Kenya a ranar Laraban da ta gabata.

  • Wasu Yan Bindiga Rufe Da Fuskokinsu Sun Kashe Kiristoci 28 A Masar

    Wasu Yan Bindiga Rufe Da Fuskokinsu Sun Kashe Kiristoci 28 A Masar

    May 26, 2017 11:05

    Wasu yan bindiga rufe da fuskokinsu sun kashe kiristoci 28 sun kuma raunata wasu 25 a wani harin da suka kai masu a kudancin kasar Masar a safiyar yau jumma'a.

  • Gwamnatin Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Cewa Tana Tsoma Baki A Harkokin Kasar Sudan

    Gwamnatin Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Cewa Tana Tsoma Baki A Harkokin Kasar Sudan

    May 24, 2017 14:21

    Gwamnatin Masar ta musanta zargin cewa tana tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Sudan.

  • Masar Da Jodan Sun Yi Maraba Da Fahintar Juna Da Aka Samu Kan Rikicin Siriya

    Masar Da Jodan Sun Yi Maraba Da Fahintar Juna Da Aka Samu Kan Rikicin Siriya

    May 18, 2017 02:35

    Shugaban kasar Masar Abdulfata Sisi da Sarki Abdullahi na II na kasar Jordan sun yi maraba da fahintar juna da aka samu tsakanin Iran, Rasha da kuma Turkiya kan rikicin kasar Siriya a taron Astana.

  • Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gidan Kasar Masar Da Ke Jirar Shari'a Ya Yi Layar Zana

    Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gidan Kasar Masar Da Ke Jirar Shari'a Ya Yi Layar Zana

    May 17, 2017 07:29

    Habib Adliy tsohon ministan kula da harkokin cikin gidan Masar a zamanin mulkin Husni Mubarak da ke zaman jiran shari'a ya tsere babu labarin yadda ya buya.

  • Tashin Bama-Bamai Sun Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Masar A Lardin Sina Ta Arewa

    Tashin Bama-Bamai Sun Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Masar A Lardin Sina Ta Arewa

    May 16, 2017 07:44

    Wasu jerin hare-haren wuce gona da iri a lardin Sina ta Arewa sun yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaron Masar uku tare da jikkata wasu 9 na daban.

  • Tashin Bom Ya Tarwatsa Wata Mota Mai Sulke Na Sojoji A Yankin Sinaa Na Kasar Masar

    Tashin Bom Ya Tarwatsa Wata Mota Mai Sulke Na Sojoji A Yankin Sinaa Na Kasar Masar

    May 14, 2017 11:19

    Majiyar jami'an tsaro na kasar masar ta bayyana cewa wani bom ya tashi da wata notar sojoji mai sulke a yankin "الحسنه"، a safiyar yau Lahadi ya kuma yi sanadiyyar kashe jami'in soja guda ya kuma rasunata wasu ukku.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS