Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Masar: An Gano Makamai A Yankin Sina

    Masar: An Gano Makamai A Yankin Sina

    May 14, 2017 02:10

    Sojojin Kasar Masar sun sanar da gano makamai masu yawa da abubuwa masu fashewa a yankin Sina.

  • Sojojin Masar Sun Tarwatsa Motoci 15 Da Suke Dauke Da Makamai A Kasar

    Sojojin Masar Sun Tarwatsa Motoci 15 Da Suke Dauke Da Makamai A Kasar

    May 09, 2017 15:01

    Rundunar sojin Masar ta sanar da tarwatsa wasu gungun motoci 15 da suke dauke da tarin makamai mallakin 'yan ta'adda a kusa da kan iyakar kasar da Libiya.

  • An Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Ga Jagoran Kungiyar 'Yan Uwa Musulmi

    An Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Ga Jagoran Kungiyar 'Yan Uwa Musulmi

    May 09, 2017 02:13

    Kotun Hukunta manyan Laifuka ta Kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga jagoran kungiyar 'yan Uwa musulmi.

  • Matsalar Ta'addanci Tana Daga Cikin Manyan Kalubalen Da Suke Fuskantar Kasar Masar

    Matsalar Ta'addanci Tana Daga Cikin Manyan Kalubalen Da Suke Fuskantar Kasar Masar

    May 05, 2017 00:36

    Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa: Hatsarin ta'addanci yana daga cikin manya-manyan kalubalen da suke fuskantar kasarsa.

  • Za A Fara Koyar Da Wani Darasi Mai Suna Muslunci Da Kiristanci A Masar

    Za A Fara Koyar Da Wani Darasi Mai Suna Muslunci Da Kiristanci A Masar

    May 02, 2017 02:14

    Mahukunta a kasar Masar na shirin saka wani darasi a cikin manhajar karatu a makarantun kasar da zai rika koyar da mahangar addinan muslunci da kiristanci a kan lamurran rayuwa da kuma zamantakewa.

  • Paparoma Francis Ya Gana Da Shugaban Kasar Masar Abdul-Fatah Al-Sisi A Masar

    Paparoma Francis Ya Gana Da Shugaban Kasar Masar Abdul-Fatah Al-Sisi A Masar

    Apr 29, 2017 13:51

    A ziyarar aikin da Paparoma Francis shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya ke gudanarwa a kasar Masar ya gana da shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi.

  • Paparoma Francis Zai Fara Ziyara A Masar

    Paparoma Francis Zai Fara Ziyara A Masar

    Apr 28, 2017 06:32

    A wani lokaci idan an jima ne Paparoma Francis, jagora mabiya darikar Katolika zai fara wata ziyara ta kwanaki biyu a birnin Alhakira na kasar Masar.

  • Masar Ta Hana Wani Fitaccen Dan Jarida Na Sudan Shiga Cikin Kasarta

    Masar Ta Hana Wani Fitaccen Dan Jarida Na Sudan Shiga Cikin Kasarta

    Apr 26, 2017 01:20

    Gwamnatin kasar Masar ta hana Tahir Sati wani fitaccen dan jarida na kasar Sudan shiga cikin kasarta, bayan da ya safka a filin jirgi na birnin Alkahira.

  • Ziyarar Shugaban Kasar Masar A Saudiya

    Ziyarar Shugaban Kasar Masar A Saudiya

    Apr 23, 2017 13:30

    Shugaban Kasar Masar ya fara Ziyarar aiki na kwanaki biyu a kasar Saudiya

  • Shugaban Kasar Masar Zai Kai Ziyarar Aiki Ta Kwanaki Biyu Zuwa Kasar Saudiya

    Shugaban Kasar Masar Zai Kai Ziyarar Aiki Ta Kwanaki Biyu Zuwa Kasar Saudiya

    Apr 23, 2017 07:17

    Majiyar gwamnatin kasar Masar ta bayyana cewa shugaban kasar Abdulfata Sisi zai kai ziyarar aiki ta kwanaki biyu zuwa kasar Saudiya daga yau Lahadi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS