Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • An Hallaka 'Yan Ta'adda Da Dama a Kudancin Masar

    An Hallaka 'Yan Ta'adda Da Dama a Kudancin Masar

    Apr 11, 2017 01:19

    Ma'aikatar cikin gidan Masar ta sanar da hallakar 'yan ta'addar ISIS 7 a kudancin kasar

  • Sharhi: Munanan Hare-Haren Ta'addanci Sun Girgiza Kasar Masar

    Sharhi: Munanan Hare-Haren Ta'addanci Sun Girgiza Kasar Masar

    Apr 10, 2017 10:25

    A jiya ne aka kaddamar da wasu hare-haren ta’addanci a garuruwan Tanta da kuma Iskandariyya a kasar Masar, da suka yi sanadiyyar mutuwar mutane 46 tare da jikkatar wasu da dama.

  • Zanga-Zangar Al'ummar Masar Kan Matsalar Tsaro A Kasar

    Zanga-Zangar Al'ummar Masar Kan Matsalar Tsaro A Kasar

    Apr 10, 2017 07:29

    Al'ummar garin Iskandariyya na kasar Masar sun gudanar da zanga-zangar lumana suna zargin gwamnatin kasar da nuna gazawa a fagen wanzar da zaman lafiya da tsaro a kasar.

  • Masar: An Kafa Dokar Ta Baci  Bayan Jerin Hare-haren Ta'addanci.

    Masar: An Kafa Dokar Ta Baci Bayan Jerin Hare-haren Ta'addanci.

    Apr 10, 2017 03:33

    Shugaban kasar Masar ya sanar da kafa dokar ta baci na watanni uku bayan wasu hare-hare da 'yan ta'adda su ka kai wa majami'un kasar a jiya lahadi.

  • Masar : IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Kashe Mutane 43

    Masar : IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Kashe Mutane 43

    Apr 09, 2017 12:52

    Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta dauki alhakin kai hare-haren da sukayi sanadanin mutuwar mutane akalla 43 a wasu majami'i biyu na Masar a wannan safiyar.

  • Mutane 25 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Bam A Garin Tanta Na Masar

    Mutane 25 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Bam A Garin Tanta Na Masar

    Apr 09, 2017 06:53

    Akalla mutane 25 ne majiyoyin gwamnatin kasar Masar suka tabbatar da mutuwarsu a wani harin bam da aka kai yau a cikin garin Tanta da ke arewacin birnin Alkahira na kasar Masar.

  • Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa

    Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa

    Apr 06, 2017 11:58

    Gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan karban jiragen yaki samfurin Rafale kirrar kasar Faransa guda ukku a jiya Laraba.

  • Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa Guda Uku

    Gwamnati Kasar Masar Ta Karbi Jiragen Yaki Samfurin Rafale Kirar Kasar Faransa Guda Uku

    Apr 06, 2017 03:28

    Gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan karban jiragen yaki samfurin Rafale kirar kasar Faransa guda uku a jiya Laraba.

  • Masar : Kotu Ta Ce A Baiwa Saudiyya Tsibirai

    Masar : Kotu Ta Ce A Baiwa Saudiyya Tsibirai

    Apr 03, 2017 06:29

    Wata kotu a Masar ta ce hukuncin kin mallakwa Saudiyya wasu tsibirai biyu dake a Bahar Maliya bai halasta ba.

  • Sojojin Masar Sun Yi Nasarar Kashe Daya Daga Cikin Jagororin 'Yan Ta'addan Kasar

    Sojojin Masar Sun Yi Nasarar Kashe Daya Daga Cikin Jagororin 'Yan Ta'addan Kasar

    Apr 03, 2017 01:08

    Sojojin gwamnatin Masar sun yi nasarar halaka daya daga cikin jagororin kungiyar ta'addanci ta Da'ish da ke yankin Tsibirin Sina na kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS