-
An hallaka 'yan ta'adda 14 a tsibirin Sinai na kasar Masar
Apr 01, 2017 13:30Cikin kwanaki biyu da suka gabata, Dakarun kasar Masar Sun sanar da hallaka 'yan ta'adda 14 a tsibirin Sinai ta arewa.
-
Masar : Al-Sisi Zai Gana Da Trump Na Amurka
Apr 01, 2017 06:44Bayan shafe shekaru hudu na rashin jituwa da Amurka, shugaba Abdel Fattah al-Sissi na Masar zai gana da takwaransa na Amurka Donald Trump.
-
Masar Ta Karbi Bashin Dalar Amurka Miliyon $500 Daga Bankin Raya Kasashen Afrika
Apr 01, 2017 01:21Gwamnatin Kasar Masar ta bada sanarwan cewa ta karbi bashin dalar Amurka million 500 daga bankin raya kashashen Afrika wato African Development Bank.
-
Masar: Sojojin Sun Hallaka Masu Dauke Da Makamai Takwas.
Mar 27, 2017 07:36Kakakin sojan Masar ya ce an kashe masu dauke da makamai takwas a garin Rafha da ke arewacin kasar.
-
An hukunta Misrawa da dama da aka samu da hanu wajen nutsewar jirgen ruwan 'yan hijra
Mar 26, 2017 13:50Kotu a Masar ta hukunta Mutane 56 bayan ta same su da hanu a nutsewar jiragen ruwan 'yan hijra a shekarar 2016, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 200 .
-
Masar: Mutane 3 Sun Mutu Sanadiyyar Tashin Bom A Arewacin Kasar.
Mar 25, 2017 13:46Majiyar tsaron Masar ta ce; Bom din dai ya tashi ne a garin al'arish,a yau asabar tare da kashe mutane 3 da kuma jikkata wasu shida.
-
Ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin kasashen Qatar da Turkiya a gabas ta tsakiya.
Mar 25, 2017 06:48Wani Dan Majalisar Dokokin Masar yace ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin da kasashen Qatar da Turkiya ke ci gaba da aikatawa a yankin gabas ta tsakiya.
-
Masar : An Sallami Hosni Mubarak
Mar 24, 2017 12:00Rahotanni daga Masar na cewa an sallami tsohon shugaban kasar Hosni Mubarak daga gidan yari, shekara 6 bayan hambarar dashi daga mulki sakamakon boren 'yan kasar.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kama Wasu 'Yan Ta'adda A Arewacin Kasar
Mar 20, 2017 07:13Jami'an tsaron kasar Masar sun sami nasarar kama wani adadi na 'yan wata kungiyar ta'addanci a kasar a lardin Sina' da ke arewacin kasar a ci gaba da fada da 'yan ta'adda da ake yi a kasar.
-
Muftin Masar: 'Yan Ta'addan Na Murguda Koyarwar Musulunci Don Cimma Burinsu
Mar 19, 2017 07:46Babban muftin kasar Masar, Sheikh Shawki Ibrahim Abdel-Karim Allam ya bayyana cewar kungiyoyin 'yan ta'adda suna mummunar amfani da koyarwar addinin Musulunci da kuma murguda su wajen cimma manufofinsu.