-
An Kame Wani Bayahuden Isra'ila Kan Zargin Leken Asiri A Kasar Masar
Mar 18, 2017 10:35Jami'an tsaron Masar sun kame wani dan haramtacciyar kasar Isra'ila kan zargin gudanar da ayyukan leken asiri a yankin Ahram na kasar ta Masar.
-
Dakarun tsaron Masar Sun rusa hanyar karkashin kasa da ta hada kasar da Zirin Gaza
Mar 16, 2017 14:36A ci gaba da rusa hanyoyin karkashin kasa na kan iyakar kasar da yankin Zirin Gaza, Dakarun tsaron Masar sun sake rusa wasu hanyoyin karkashin kasa guda 6.
-
Masar : An Bada Damar Sakin Husni Mubarak
Mar 13, 2017 15:58Bayan shudewar makonni biyu da kotun daukaka kara ta wanke tsohon shugaban kasar Masar Husni Mubarak dangane da kisan masu zanga-zanga a lokacin juyin juya halin da ya hambarar da gwamnatinsa a shekara ta 2011, babban mai shigar da kara a kasar ya ce Mubarak zai iya tafiya gidansa.
-
An Zargi Kasashen Turkiyya Da Qatar Da Ruruta Wutan Ayyukan Ta'addanci
Mar 13, 2017 07:27Wani dan Majalisar Dokokin Kasar Masar ya zargi kasashen Turkiyya da Qatar da hannu a ruruta wutan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya tare da bayyana su a matsayin maha'inta.
-
Masar Ta Jaddada Muhimmancin Dawo Da Kasar Siriya Cikin Kungiyar Arab League
Mar 11, 2017 08:36Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa tun da an kai ga fahimtar cewa ta hanyar tattaunawa ne kawai za a kai ga warware rikicin kasar Siriya, to dole ne a dauki matakin dawo da kasar cikin kungiyar hadin kan kasashen Larabawa.
-
Goyon bayan Duniya na warware rikicin siyasar kasar Siriya ta hanyar Siyasa
Mar 10, 2017 14:32Ministan harakokin wajen Masar ya bayyana cewa Duniya ta dowa daga tunanin warware rikicin kasar Siriya ta hanyan amfani da karfi.
-
Cibiyar Fatawa A Masar Ta Mayar Wa Geert Wilders Da Martani
Mar 09, 2017 13:23Cibiyar da ke bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta mayar da kakkausan martani a kan kalaman batunci da dan majalisar dokokin Holland Geert Wilders ya yi.
-
Masar: An daure'Yan Leken Asirin Isra'ila Zaman Kurkuku Na Har Abada.
Mar 09, 2017 08:39Wata kotu a kasar Masar ta daure 'yan leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra'ila, Misrawa da yahudawa zaman kurkuku na har abada.
-
Tashin Bom Ya Halaka Jami'an Tsaron Masar Uku A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar
Mar 09, 2017 02:54Tashin wani bom a kan hanyar shigewar tawagar jami'an tsaron Masar a yankin Tsibirin Sina na kasar ya yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaron kasar uku.
-
Azhar: Wajibi ne A Kare Hadin Kan Da Ke Tsakanin Kasashen Afirka.
Mar 08, 2017 08:58Shugaban Azhar Ahmad Tayyib ya ce; Wajibi ne a tabbatar da kare hadin kan da ya ke a tsakanin kasashen nahiyar Afirka.