-
Yau Duniya Ke Bikin Ranar Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya
May 29, 2018 18:59Saktare janar na MDD Antonio Guterres ya bayyana dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a matsayin jari na tabbatar da sulhu da tsaro a duniya
-
MDD Ta Taimaka Wa Kasashen Sahel Dake Fama Da Fari
May 25, 2018 14:42Ofishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya samar da dala miliyan talatin, ga wasu kasashen yankin Sahel hudu wadanda ke fuskantar matsanancin fari da tsadar kayayakin abinci da kuma tabarbarewar tsaro.
-
Majalisar.D.Duniya Ta Ce: Al'ummar Palasdinu Suna Cikin Mawuyacin Hali A Zirin Gaza
May 24, 2018 06:30Jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai shiga tsakani a yankin Zirin Gaza ya jaddada cewa: Al'ummar Palasdinu suna cikin halin kunci a yankin Zirin Gaza.
-
MDD Ta Amince Da Binciken Zubar Da Jini A Gaza
May 19, 2018 05:31Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudirin aike wa da wata tawagar kasa da kasa ta kwararru masu binciken laifukan yaki a zirin Gaza.
-
Yarjejeniya A Bangaren Bunkasa Ilimi Da Bincike Tsakanin Iran Da Kenya
Apr 30, 2018 06:48An rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ke nufin kara bunkasa harkokin ilimi da bincike tsakanin Iran da Kenya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Tana Kokarin Warware Rikicin Siyasar Kasar Madagaska.
Apr 28, 2018 11:48Babban sakataren Majalisar dinkin dunya Antonio Gutteres ya bada sanarwan cewa majalisar tana kokarin shiga tsakani don warware sabon rikicin siyasar da ya kunno kai a kasar Madagaska.
-
Ana Taron Nema Wa 'Yan Gudun Hijira Siriya Tallafi
Apr 24, 2018 11:04Kasashen duniya na wani taro a birnin Brussels, mai manufar tattara tallafi wa 'yan gudun hijira Siriya.
-
MDD: Al'ummomi A Wasu Kasashen Yankin Sahel Na Bukatar Taimako Ta Fuskar Abinci
Apr 22, 2018 06:44Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa akwai mutane fiye da miliyan 10 a cikin wasu kasashen yankin sahel da suke bukatar taimako ta fuskar abinci cikin gaggawa.
-
MDD : Mutane Miliyan 10 Ke Bukatar Tallafin Abinci Saboda Fari A Yankin Sahel
Apr 21, 2018 11:05MDD ta ce karancin ruwan sama a bara ya haifar da fari da ya shafi galibin yankin Sahel, al'amarin da ya jefa mutane sama da miliyan 10 cikin tsananin bukatar abinci a bana.
-
Jakadan Cote De Voire A Majalisar Dinkin Duniya Ya Rasu
Apr 19, 2018 12:26kamfanin dillancin labarun faransa ya ambato majiyar diplomasiyya na cewa; Jadakan kasar Cote De Voire a Majalisar Dinkin Duniya Bernard Tanoh Boutchoue ya rasu a asibitin birnin New york.