-
New Zeland : Musulmi Sun Koma Ibada A Masallacin Christchurch
Mar 23, 2019 06:00Musulmi a New Zeland, sun koma ibada a babban masallacin Christchurch, karon farko bayan mummunan harin ta'addancin da aka kai kan musulmin a ranar 15 ga watan Maris din nan.
-
Iran Ta Yi Allawadai Kan Harin Da Aka Kai Wa Musulmi A Newzeland
Mar 16, 2019 05:39Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran bahram Qasemi ya bayyana cewa kasar Iran tana yin Allawadai da kakausar murya kan harin da aka kaiwa musulmi a Newzealand.
-
New Zeland : Hare-Haren Ta'addanci Kan Masallatai Sun Yi Ajalin Musulmai 49
Mar 15, 2019 08:13Rahotanni daga New Zeland, na cewa mutum 49 ne suka rasa rayukansu, kana wasu ashirin na daban suka raunana a yayin wasu tagwayen hare haren bindiga da aka kai kan wasu masallatai biyu a yankin Christchurc.
-
Bankin Duniya Ya Taimakawa "'Yan Rohingyas Da Dala Miliyan 165
Mar 11, 2019 10:41Babban bankin duniya ya bayar da tallafin kudade da suka kai dala miliyan 165 ga 'yan gudun hijirar Rohingya da suke tsugunne a kasar Bangaladesh.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Yin Tir Da Zubar Da Jini A Gaza
May 15, 2018 05:49A daidai lokacin da yahudawan mamaya na Israila da Amurka ke murnar maida ofishin jakadancin Amurkar a birnin Kudus, kasashen duniya na ci gaba da yin allawadai da abunda wasunsu suka danganta da kisan kiyashi a Gaza.
-
Iran : Jagora Ya Yi Kira Ga Hadin Kan Musulmi
Apr 27, 2018 03:36Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya yi kira ga wajabcin hadin kan musulmi, a daidai lokacin da a cewarsa manyan kasashen duniya ke kara shishigi a harkokin kasashe, ta hanyar keta huriminsu.
-
Akidar Salafawa Ita Ta Bata Tunanin Al'umma A Kasashen Musulmi
Apr 24, 2018 06:48Shugaban Majalisar Koli ta musulinci a kasar Aljeriya ya bayyana cewa wanzuwar akidar salafiyanci ita ce ta bata tunanin al'umma a kasar da kasashen musulmi.
-
MDD Na Zaman Gaggawa Kan Batun Kudus
Dec 21, 2017 10:30A wannan Alhamis babban zauren MDD ke wani zaman gaggawa, inda kuma za'a kada kuri'a kan nuna adawa da matakin shugaba Trump na Amurka na ayyana birnin Kudus a matsayin fadar gwamnatin yahudawa sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
-
An Dage Haramcin Zuwa Kallon Sinima A Saudiyya
Dec 11, 2017 14:38Mahukuntan Saudiyya sun sanar da dage haramcin tsawan fiye da shekara talatin da suka wuce kan zuwa gidajen kallon sinima a fadin kasar.
-
Martanin Duniya Kan Matakin Trump Na Ayyana Qudus Babban Birnin Isra'ila
Dec 07, 2017 06:03Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.