-
Unicef : Tamowa Na Ci Gaba Da Gallazawa Yaran Rohingya
Nov 03, 2017 16:19Asusun kula da yara na MDD wato Unicef ya fitar da wani sabon rahoto dace cewa alkaluman yara 'yan Rohingya dake fadawa cikin matsananciyyar tamowa dake kake yin kisa na dada karuwa.
-
Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Saboda Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Gwamnati Eritrea
Nov 01, 2017 18:18Rahotanni daga kasar Eritrea sun bayyana cewar alal akalla mutane 28 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wata zanga-zangar da mutane suka yi a birnin Asmara, babban birnin kasar, don nuna rashin amincewa da shirin gwamnatin kasar na kwace wata makarantar Islamiyya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bai Wa Kasar Chadi Tallafi Kudi Domin Fada Da Cutuka
Oct 16, 2017 11:21Asusun da ke fada da cutukan Kanjamau da tarin fuka da zazzabin cizon sauro da ke karkashin Majalisar Dinkin Duniya ya ce ya bai wa Cahdin kudin da suka kai Euro miliyan 74
-
Majalisar Dinkin Duniya Zata Gabatar Da Tallafi Ga Kasar Chadi Domin Yaki Da Cututtuka
Oct 16, 2017 08:40Asusun da ke tallafawa a fagen yaki da bullar cututtuka a duniya na Majalisar Dinkin Duniya zai gabatar da tallafin kudade ga gwamnatin Chadi domin samun damar yaki da cututtukan kanjamau ko kuma sida, tarin fuka da zazzabin cizon soro a kasar.
-
MDD : Adadin 'Yan Rohingya A Bangaladash Ya Kai Rabin Milyan
Sep 28, 2017 14:32Majalisar Dinikin Duniya ta fitar da wani rahoto dake cewa, adadin 'yan gudun hijira Rohingya dake gujewa kisan kiyashin da ake musu a kasar Myammar ya haura rabin Miliyan.
-
Kwamitin Tsaro MDD Zai Yi Zama Kan Batun Myammar
Sep 26, 2017 06:43Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama a ranar Alhamis mai zuwa domin tattauna batun kasar Myammar.
-
Amnesty Ta Zargi Myanmar Da Kokarin Rufa-rufa Kan Rikicin 'Yan Rohingyas
Sep 20, 2017 05:51Kungiyar Amnesty International ta zargi shugabar gwamnatin Myanmar Aung San Suu Kyi, da kokarin rufa-rufa kan kisan kiyashin da akayiwa musulmin Rohingyas a Jihar Rakhine, wanda MDD ta bayyana a matsayin na kare dangi.
-
Majalisar Turai Ta Yi Barazanar Kwacewa Shugabar Myammar Lambar Yabo
Sep 14, 2017 17:05Majalisar Turai ta fitar da wata sanarwa a yau Alhamis dake bukatar sojojin Myammar dasu kawo karshen muzgunawar da akewa 'yan kabilar Rohingyas.
-
'Yan Fafatukar Rohingyas Sun Tsagaita Wuta
Sep 10, 2017 10:53Mayakan dake fafatukar kare musulmin 'yan kabilar Rohingya a yankin Arakan na Myammar sun sanar da tsagaita buda wuta har na tsawan wata guda daga wannan Lahadi.
-
Gwamnatin Myammar Za Ta Budewa Musulmin Rohingya Sansanoni
Sep 09, 2017 08:50Gwamnatin Birma ko Myammar ta ce za ta bude sansanin don karbar 'yan gudun hijira Rohingya dake kaurewa hare haren da ake kai masu a kasar.