-
MDD : Adadin Musulmin Rohingya Da Suka Mutu Ya Haura Dubu
Sep 08, 2017 08:51Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wasu alkalumma dake cewa yawan musulmi 'yan Rohingya da suka rasa rayukansu a hare-haren da sojojin kasar Myanmar suke kai masu ya haura dubu guda.
-
Hizbullah: Manufar ISIS Ita Ce Bakanta Fuskar Musulunci A Idon Duniya
Aug 19, 2017 05:40Kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.
-
Kasashen Musulmi Sunyi Tir Da Halin Tsokana Na H.K. Isra'ila
Aug 01, 2017 17:13Wakilan kasashen musulmi 57 na kungiyar OIC da suka taru yau a birnin Satambul na Turkiyya sunyi tir da abunda suka kira tsokana na yahudawan mamaya na Isra'ila a masallacin Al'Aqsa dake birnin Qudus.
-
Tsohon Muftin Kasar Masar Ya Gargadi Musulmi
Jul 31, 2017 14:37Tsohon muftin kasar masar kuma babban malami addini a kasar ya yi kira ga musulmi su yi hattara da bin tsarin karantarwa na kasashen yamma wanda aka gina kan kiyayya ga addinin musulunci.
-
Sallar Juma'a A Masallacin Kudus Cikin Zaman Dar-dar
Jul 28, 2017 04:03Bayan shafe kwanaki 15 na kaucewa sallah a cikin masallacin Kudus, ana sa ran Palasdinawa zasu gudanar da Sallar Juma'a a harabar masallacin.
-
Yadda HKI Ke Ci Gaba Da Azabtawa Palasdinawa
Jul 22, 2017 05:32A kallah Palasdinawa hudu ne suka yi shahada a yayin da jami'an tsaro yahudawan mamaya na Isra'ila suka farma masu bayan sallah Juma'a a jiya.
-
Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci
Jul 10, 2017 06:18Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.
-
An Samu Karuwar Ayyukan Kin Jinin Musulmi A Birtaniya
Dec 20, 2016 12:43Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani, wanda a cikinsa ta nuna damuwa kan karuwar ayyukan nuna kyama ga musulmi a fadin kasar.
-
Bikin Edul-Ghadir A Tsakanin Mabiya Ahlul-Bayt (a.s)
Sep 20, 2016 06:22A yau ake raya edul-ghadir a duniyar musulmi
-
Paparoma: Kuskure Ne A Dinga Jingina Tashin Hankali Ga Musulunci
Aug 01, 2016 10:34Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis yayi kakkausar suka ga masu yada bakar farfaganda kan addinin Musulunci biyo bayan harin ta'addancin da 'yan ta'addan kungiyar Da'esh suke kai wa Turai inda ya ce lalle babban kuskure ne a bayyana addinin Musulunci da cewa adddini ne na tashin hankali da ta'addanci.