-
Netanyahu Ya Yi Barazanar Daukan Matakin Soja Kan Yankin Zirin Gaza
Feb 08, 2019 12:57Piraministan Haramtacciyar Kasar Isra'ila ya yi barazanar kai hare-hare a yanklin zirin Gaza na Palastinu.
-
Natenyahu Ya Jaddada Batun Rushen Kauyen Khanul-Ahmar Na Palasdinawa
Oct 22, 2018 07:48Pira ministan na haramtacciyar Kasar Isra'ila ya fadi cewa; Ba za a dauki lokaci mai tsawo ba za a rushe kauyen na Khanul-Ahmar na Palasdinawa
-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Ta Yi Barazanar Kaddamar Da Munanan Hare-Hare Kan Yankin Zirin Gaza
Oct 14, 2018 18:51Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da kulla makirce-makircen ganin ta murkushe zanga-zangar al'ummar Palasdinu ta neman hakkokinsu.
-
An Gurfanar Da Matar Firayi Ministan 'Isra'ila' Saboda Zargin Zamba Cikin Aminci
Oct 07, 2018 17:05An gurfanar da matar firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Sara Netanyahu, a gaban wata kotu a birnin Qudus bisa zargin almundahana da amfani da kudaden gwamnati don biyan bukatun kanta.
-
Kayayyakin Abinci Na Halal Na Samun Karbuwa A Kasashen Turai
Sep 28, 2018 06:20Kayayyakin Halal da ake sayarwa a kasashen turai na samun karbuwa daga al’ummomin kasashen.
-
Netanyahu: Mun Yi Farin Ciki Da Dakatar Da Taimakon Amurka Ga UNRWA
Sep 02, 2018 17:41Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu ya yi maraba da matakin da Amurka ta dauka, na dakatar da taimakon da take baiwa hukumar majalisar dinkin duniya ta UNRWA da ke taimaka ma Falastinawa.
-
Bin Salman Da Netanyahu Sun Yi Wata Ganawa Ta Sirri A Kasar Jordan
Jun 23, 2018 11:14Jaridar Maariv ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da labarin cewa yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman yayi wata ganawa ta sirri da firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, a birnin Amman na kasar Jordan.
-
Sharhi: Manufofin Netanyahu Na Sake Tayar Da Maganar Shirin Nukiliyan Kasar Iran
May 05, 2018 05:19A ranar Litinin din makon da ya wuce ne, a ci gaba da aiwatar da bakar siyasar adawa da Iran da kuma kada kugen yakin yakarta, firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya gabatar da wasu hotuna da bayanai da ya ce wai suna nuni da shirin Iran na mallakar makaman nukiliya.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Netanyahu Kan Shirin Nukiliyanta
May 01, 2018 05:28Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, yayi watsi da tuhumce-tuhumcen da firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu yayi kan Iran yana mai cewa babu wani abin da ke cikin kalaman Netanyahun in ban zuki ta malle da kuma kokarin maras fa'ida.
-
Putin da Mogherini Sun Yi Watsi Da Kalaman Netanyahu Kan Shirin Nukiliyan Iran
May 01, 2018 05:28Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin da babbar jami'ar harkokin wajen Tarayyar Turai Federica Mogherini sun kara jaddada aniyarsu na goyon bayan yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran suna masu kiran firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu da ya girmama ta.