-
Kamfanin bankers-Warehouse A Tarayyar Najeriya Ta Bukaci A Sake Ma'aikatansa Da Kudaden Da Aka Kama
Dec 23, 2018 19:25Kamfanin hada-hadar kudade na Bankers Warehouse a tarayyar Najeriya ya yi kira ga hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa da kuma almundaha da kudaden jama'a ta sallami ma'aikatan kamfanin biyu da kuma kudaden da ta kwace daga hannunsu.
-
Burutai: Dangantaka Tsakanin Sojojin Najeriya Da Hukumar UNICEF Bata Yi Tsami Ba
Dec 23, 2018 19:23Babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya Janar Tukur Brutai ya bayyana cewa dangantaka tsakanin sojojin Najeriya da kuma hukumar UNICEF ta Majalisar dinkin duniya bata yi tsami ba.
-
Taron Shuwagabanin Kungiyar ECOWAS Karo Na 54
Dec 22, 2018 18:21Shugabannin kasashen Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma, wato ECOWAS sun gudanar da wani taron yini guda a Abuja, fadar gwamnatin Najeriya.
-
Ministan Kasafin Kudi A Najeriya Ya Yi Bayani Kan Kasafin Kudin Shekara Ta 2019
Dec 21, 2018 12:01Ministan kasafin kudi da tsare-tsare a tarayyar Najeriya ya yi karin bayani dangane da kasafin kudin wannan shekara ta 2018 da kuma na shekara mai kamawa ta 2019.
-
Jihar Bauchi A Tarayyar Najeriya Ta Gabatar Da Kasafin Kudin Shekara Ta 2019
Dec 20, 2018 19:04Gwamnan Jihar Bauchi a Tarayyar Nageriya ya gabatar da kasafin kudin shekara ta 2019 mai kamawa a yau Alhamis ga majalisar dokokin Jihar
-
An Kashe Mutum Guda A Harin Yan Bindiga A Jihar Zamfara
Dec 20, 2018 19:03Yan bindiga sun kai hare-hare kan wurare ukku a karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara na tarayyar Najeriya a jiya Laraba inda suka kashe mutane da dama wadanda suke aiki a gonan dankalin turawa.
-
Shugaban Najeriya Ya Zargi Majalisar Dokokin Kasar Da Kara Yawan Basussukan Da Za'a Biya Jihohi
Dec 18, 2018 19:01Shugaban Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya zargi majalisar dokokin kasar da kara yawan basussukan da yakamata gwamnatin tarayyar ta biya jihohin kasar a cikin kasafin kudi.
-
Hukumar Zabe A Najeriya Zata Yi Aiki Da Yansanda A Ayyukan Zabe Mai Zuwa
Dec 18, 2018 19:00Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Najeriya ta bayyana cewa zata yi aiki da yansanda don ganin an gudanar da zaben shekara ta 2019 mai kamawa a cikin tsanaki.
-
Ma'aikata A Majalisar Dokokin Najeriya Sun Fara Yajin Aiki Na Gargadi
Dec 17, 2018 19:15Ma'aikata a majalisar dokokin tarayyar Majeriya sun fara yajin aiki na gargadi kuma na tsawon kwanaki hudu
-
Kostom A Najeriya Ta Sami Izin Raba Kayakin Da Ta Kwace Ga Yan Gudun Hijira
Dec 17, 2018 19:12Hukumar Kostom a tarayyar Najeriya ta ce ta sami izi na raba kayakin da jami'anta suka kwace daga hannun yan fasakori ga yan gudun hijira