-
Shuwagabannin Kasashen Kwamitin CBLT, Sun Sha Alwashin Murkushe Boko Haram
Dec 16, 2018 16:35Shuwagabannin kasashe mambobin kwamitin tafkin Chadi, cewa da (CBLT), sun sha alwashin ganin bayan kungiyar Boko haram domin kawo karshen tsatsauran ra'ayi a yankin.
-
Sojojin Najeriya Sun Dage Haramcin Da Suka Yiwa Hukumar UNICEF
Dec 15, 2018 06:33Sojojin Najeriya sun bada labarin dage haramcin da suka yi wa hukumar UNICEF mai kula da yara kanana ta Majalisar dinkin duniya, bayan da suka zargi wasu ma'aikatan hukumar da aikiwa yan ta'adda.
-
Albashi: Gwamnoni Zasu Sake Ganawa Da Shugaban Kasa Kan Albashin Ma'aikata.
Dec 14, 2018 11:51Kungiyar gwamnoni a tarayyar Najeriya sun bukaci ganin shugaban kasa a karo na biyu dangane da mafi karancin albashi
-
Najeriya Ta Shigar Da Kara Don Hukunta Kamfanonin Shell Da Eni
Dec 13, 2018 18:59Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwan cewa ta shigar da kara a gaban wata kotu na neman dalar Amurka biliyon 1.1 Daga Kamfanonin hakar man fetur na Royal Dutch Shell da Kuma Eni a birnin lodon na kasar Britania a yau Alhamis
-
Najeriya/Zaben 2019 : Atiku Ya Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Dec 13, 2018 10:53Dan takarar babbar Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a yayin zaben kasar na 2019 dama bayansa.
-
Karamin Ministan Muhalli A Najeriya Ya Ajiye Aikinsa Bayan An Zabe Shi A Matsayin Sarki
Dec 12, 2018 19:21Karamin Ministan muhalli a tarayyar Najeriya ya ajiye aikinsa bayan an zabe shi a matsayin sarkin nasara na 12
-
Najeriya : An Cimma Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Zaben 2019
Dec 12, 2018 05:02A Najeriya, yayin da babban zaben kasar ke karatowa, wata yarjejeniya ce ta zaman lafiya aka cimma tsakanin jam'iyyun siyasa, domin samar da zaman lafiya a yayin zaben na 2019 da kuma bayansa.
-
Amnesty Ta Bukaci ICC Ta Binciki Kisan-kiyashin Da Boko Haram Ta Aikata
Dec 10, 2018 10:03Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta duniya cewa da ICC, tada binciki lamarin kisan-kiyashin da kungiyar Boko ta aikata tun bayan kafuwarta.
-
An Sake Sa Ranar Sake Zama Tsakanin Gwamnati Da Malaman Jami'oin Nijeriya
Dec 06, 2018 15:49An sanar da ranar Litinin mai kamawa, 10 ga watan Disamba, a matsayin ranar da za a sake zama teburin tattaunawa tsakanin gwamnatin tarayyar Nijeriya da Kungiyar Malaman Jami'oi na kasar ASUU a kokarin da ake yi na kawo karshen yajin aikin da malaman suke ci gaba da yi.
-
Najeriya : EFCC Ta Bukaci Gurfanar Da Tsohuwar Ministar man Fetur
Dec 04, 2018 04:51Hukumar yaki da cin hanci dakarbar rashawa ta (EFCC), a Najeriya ta fitar da sammacin kame tsohuwar ministar man fetur ta kasar, Diezani Alison-Madueke, domin ta gurfana a gaban kotu kan zargin rubda-ciki da milyoyin daloli na al'ummar kasar.