Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Shugaban Najeriya ya yi watsi da jita-jitan cewa Kungiyar Boko Haram nada alaka da Kungiyar IS

    Shugaban Najeriya ya yi watsi da jita-jitan cewa Kungiyar Boko Haram nada alaka da Kungiyar IS

    May 15, 2016 10:35

    Shugaban Najeriya Muhamadou Buhari ya ce babu wata shaida dake nuna cewa kungiyar Boko Haram na da alaka ta kudi ko makamai da kungiyar ISIS

  • Shugaba Hollande Ya Bayyana Cewar Har Yanzu Boko Haram Barazana Ce Ga Afirka

    Shugaba Hollande Ya Bayyana Cewar Har Yanzu Boko Haram Barazana Ce Ga Afirka

    May 15, 2016 00:54

    Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya ce duk da cewa an ci karfin kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram a Nijeria, to amma har ya zuwa yanzu kungiyar tana a matsayin babbar barazana ga nahiyar Afirka.

  • Kungiyoyin Kwadago Sun Ba Wa Gwamnatin Nigeria Zuwa Talata Da Ta Janye Karin Kudin Man Fetur

    Kungiyoyin Kwadago Sun Ba Wa Gwamnatin Nigeria Zuwa Talata Da Ta Janye Karin Kudin Man Fetur

    May 15, 2016 00:54

    Kungiyoyin kwadago NLC da da ta 'yan kasuwa TUC a Nijeriya sun ba wa gwamnatin tarayyar kasar wa'adin zuwa ranar Talata mai zuwa da ta janye karin kudin man fetur din da ta yi ko kuma su shiga yajin aiki na gama gari.

  • Gwamnatin Kamaru Ta Sanar Da Kwato Yara Da Mata Daga Hannun Boko Haram

    Gwamnatin Kamaru Ta Sanar Da Kwato Yara Da Mata Daga Hannun Boko Haram

    May 15, 2016 00:52

    Gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da samun nasarar kwato wani adadi mai yawa na kananan yara da mata daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram wadanda suka yi garkuwa da su.

  • Shugaban Kasar Faransa Ya gana da Shugaba Muhammad Buhari A Nigeria

    Shugaban Kasar Faransa Ya gana da Shugaba Muhammad Buhari A Nigeria

    May 14, 2016 15:11

    An yi ganawa a tsakanin shugabannin Najeriya da na kasar Faransa a Abuja.

  • Britana Zata Gaggauta Aikin Mayarwa Nigeria Da Wasu Kasashe Kudanden Da Aka Sace Daga Wajensu

    Britana Zata Gaggauta Aikin Mayarwa Nigeria Da Wasu Kasashe Kudanden Da Aka Sace Daga Wajensu

    May 14, 2016 05:03

    Priministan kasar Britania David Cameron ya bada sanarwan cewa za'a gaggauta kokarin da kasashen duniya suke yi na mayarwa Nigeria

  • Shugaban Kasar Faransa Fransua Holanda Ya Isa Abuja Na Tarayyar Nigeria

    Shugaban Kasar Faransa Fransua Holanda Ya Isa Abuja Na Tarayyar Nigeria

    May 14, 2016 05:02

    Shugaban kasar Faransa Fransua Holand ya isa Abuja babban birnin tarayyar

  • EFCC Ta Tsare Mal. Shekarau Saboda Zargin Cin Kudaden Makamai

    EFCC Ta Tsare Mal. Shekarau Saboda Zargin Cin Kudaden Makamai

    May 13, 2016 13:40

    Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasar (EFCC) ta kama tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan ilmi na kasar Malam Ibrahim Shekarau saboda zarginsa da hannu cikin cin wasu kudade da suka kai Naira miliyan 950 da aka ware don sayo makaman fada da kungiyar Boko Haram a kasar.

  • Najeriya : Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe 'Yan Sanda Biyu A Maiduguri

    Najeriya : Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe 'Yan Sanda Biyu A Maiduguri

    May 13, 2016 00:22

    Rahotanni daga Najeriya na cewa wani dan kunar bakin wake ya kashe 'yan sanda biyu tare da jikkata wasu 18 a Maiduguri babban birnin jihar Borno dake a arewa maso gabashin kasar.

  • Bukatar Kungiyar Turai ga Najeria

    Bukatar Kungiyar Turai ga Najeria

    May 11, 2016 12:52

    Kwamitin kungiyar Tarayyar Turai ya Bukaci Najeriya da ta karbi 'yan kasar ta dake gudun hijra a kasashe Turai

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS