Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Bukatar Bazata na Amnesty International ga Gwamnatin Najeria

    Bukatar Bazata na Amnesty International ga Gwamnatin Najeria

    May 11, 2016 10:19

    Kungiyar Kare hakin bil-adama ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta kiyaye Hakin wadanda ake tsare da su kan zarkin su da alaka da kungiyar Boko Haram

  • Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Firayi Ministan Birtaniyya Kan Cin Hanci A Kasar

    Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Firayi Ministan Birtaniyya Kan Cin Hanci A Kasar

    May 11, 2016 00:59

    Fadar shugaban kasar Nijeriya ta yi watsi da kalaman firayi ministan Birtaniyya David Cameroon na bayyanar kasar a matsayin kasar da cin hanci da rashawa yayi mata katutu tana mai bayyana kalaman nasa a matsayin abin baki ciki.

  • Sojojin Gwamnatin Nigeriya Suna Ci Gaba Da Kokarin Tsarkake Dajin Sambisa

    Sojojin Gwamnatin Nigeriya Suna Ci Gaba Da Kokarin Tsarkake Dajin Sambisa

    May 10, 2016 06:37

    Rundunar sojin Nigeriya tana ci gaba da samun nasara a kokarin da take yi na tsarkake dajin Sambisa daga 'yan kungiyar Boko Haram a kasar.

  • Najeriya : Kotu Ta Goyi Bayan Daurin Shekaru 25 Ga 'Yan Boko Haram

    Najeriya : Kotu Ta Goyi Bayan Daurin Shekaru 25 Ga 'Yan Boko Haram

    May 09, 2016 12:15

    Kotun daukaka kara a birnin Legas a tarayyar Najeriya ta goyi bayan hukuncin daurin shekaru 25 ga wasu mutane uku da ake zargin alakarsu da kungiyar Boko Haram.

  • Mayakan Kungiyar Boko Haram Suna Ci Gaba Da Mika Kansu Ga Sojojin Nigeriya

    Mayakan Kungiyar Boko Haram Suna Ci Gaba Da Mika Kansu Ga Sojojin Nigeriya

    May 09, 2016 02:17

    Majiyar rundunar sojin Nigeriya ta sanar da cewa: Mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram musamman manyan kwamandojin kungiyar suna ci gaba da mika kansu ga sojojin kasar a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.

  • Amurka Za ta Sayarwa da Najeriya Jiragen yaki

    Amurka Za ta Sayarwa da Najeriya Jiragen yaki

    May 06, 2016 14:17

    Amurka ta bada labarin aniyarta ta sayar wa da kasar Najeriya jiragen yaki

  • Shugaban Nigeria Ya Ce Aikin Dawo Da Kudaden Kasar Da Aka Sace Yana Daukar Lokaci

    Shugaban Nigeria Ya Ce Aikin Dawo Da Kudaden Kasar Da Aka Sace Yana Daukar Lokaci

    May 06, 2016 00:43

    Shugaban Nigeri Mohammadu Buhari ya bayyana cewa dawo da kudaden da aka sace daga kasar a lokacin gwamnatocin da suka shude yana

  • Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Amince Da Hukuncin Kisa Akan Masu Garkuwa Da Mutane

    Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Amince Da Hukuncin Kisa Akan Masu Garkuwa Da Mutane

    May 05, 2016 01:01

    Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da hukuncin kisa akan masu aikata laifin garkuwa da mutane a kasar, inda wasu rahotannin ma suka ce ita ma majalisar wakilan kasar na gaf da amincewa da wanann kudurin sakamakon yawaitar wannan danyen aiki a kasar.

  • Najeriya : An Karkata $ Biliyan 15 Na Sayan Makamai A Gwamnatin Data Gabata

    Najeriya : An Karkata $ Biliyan 15 Na Sayan Makamai A Gwamnatin Data Gabata

    May 03, 2016 12:19

    Mataimakin shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo ya zargi gwamnatin kasar data gabata da karkata akalan wasu kudade da aka ware domin sayan makaman da yawan su ya kai Dallar Amurka Biliyan 15.

  • Jami'an Tsaro A Nigeria Sun Kama Wadanda Ake Zaton Sune Suka Kashe Janar Shuwa A Shekara Ta 2012

    Jami'an Tsaro A Nigeria Sun Kama Wadanda Ake Zaton Sune Suka Kashe Janar Shuwa A Shekara Ta 2012

    May 03, 2016 07:27

    Jami'an tsaro a tarayyar Nigeria sun bada sanarwan kama mutanen biyu wadanda ake zaton suna da hannu wajen kashe Janarar Mamman Shuwa mai riya a birnin Maiduguri a shekara ta 2012.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS