-
Damuwar Kungiyar FAO kan yanayin 'yan gudun hijrar Najeriya
May 02, 2016 02:26Kungiyar samar da Abinci ta Duniya wato Fao ta bayyana damuwarta kan halin da duban 'yan gudun hijra ke ciki a Najeriya
-
Jagora: Yakin Dake Faruwa A Gabas Ta Tsakiya, Ci Gaba Ne Na Yakin Da Aka Faro Shekaru 37 A Kan Iran
May 01, 2016 12:57Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yakin da a halin yanzu aka haifar da shi a yankin Gabas ta tsakiya, ci gaba ne na yakin da aka faro shi shekaru 37 din da suka gabata a kan al'ummar Iran.
-
Ministan Tsaron Nijeriya: Sojojin Na Shirin Korar Boko Haram Daga Sambisa
May 01, 2016 12:31Ministan tsaron Nijeriya Alhaji Mansur Dan'Ali ya bayyana cewar sojojin Nijeriya sun gama shirin da ake bukata wajen tarwatsa dukkanin sansanoni da maboyar 'yan kungiyar Boko Haram da suke dajin nan na Sambisa
-
Gwamnonin Arewacin Nigeria Sun Kuduri Anniyar Kawo Karshen Rikicin Makiyay/ Manoma a Yankin
Apr 30, 2016 06:25Gwamnonin Jihar arewa 19 a tarayyar Nigeria sun kuduri anniyar kawo karshen rikici tsakanin makiya da manoma a yankin.
-
Kasashen Nigeria Da Faransa sun Karfafa Yerjejeniyar Tsaro A Tsakaninsu
Apr 28, 2016 13:46Gwamnatocin Nigeria da Faransa sun kara karfafa dankon zumunci a tsakaninsu a yau Alhamis.
-
Alkalluman fararren hula dake mutuwa ya karu a Najeriya
Apr 28, 2016 00:49Kungiyar AOAV mai yin nazari na tashin hanakali ta ce alkallumar fararen hular da suka mutu sanadiyar harin kungiyar Boko Haram a Najeria ya karu a shekarar da ta gabata.
-
Harin 'yan bindiga a wani kauyen Najeria
Apr 26, 2016 13:15Wasu 'yan bindiga sun kashe Mutane 7 a wani kauye dake kudu maso gabashin Najeria
-
Hira Da Daraktan Amnesty Int. A Najeriya Kan Kisan Gillar Zaria
Apr 25, 2016 08:16Babban daraktan kungiyar Amnesty Int. a reashenta na Najeriya Muhammad Kawu Ibrahim ya zanta da Sashen Hausa na Pars Today Tehran, kan kisan gillar da aka yi wa mabiya mazhabar shi'a a Zaria.
-
Mu'assasar Rasulul A'azam Ta Gabatar Da Takarda A Kwamitin Binciken Rikicin Zaria
Apr 24, 2016 08:03A yau Alhamis ne Cibiyar Rasulul A'azam (RAAF) da ke birnin Kano ta gabatar da takarda a gaban kwamitin da gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa don binciko musabbabin rikicin da ya faru a Zaria, tsakanin sojoji da 'yan kungiyar Harkar Musulunci.
-
Fashewar Bom A arewa maso gabashin Najeria
Apr 24, 2016 00:54Fashewar Bam ya yi sanadiyar asarar rayuka a arewa maso gabashin Najeria.