Hira Da Daraktan Amnesty Int. A Najeriya Kan Kisan Gillar Zaria
Apr 25, 2016 12:46 UTC
Babban daraktan kungiyar Amnesty Int. a reashenta na Najeriya Muhammad Kawu Ibrahim ya zanta da Sashen Hausa na Pars Today Tehran, kan kisan gillar da aka yi wa mabiya mazhabar shi'a a Zaria.
Sakamakon furucin da ya fito daga bakunan mahukuntan jahar Kaduna, kan cewa sojoji sun bizne gawawwakin mabiya mazhabar shi'a 347 a cikin wani makeken kabari guda a cikin Kaduna bayan kashe su, wannan ya sanya kungiyar kare hakkin bil adama da kasa da kasa Amnesty Int. ta bukaci rundunar sojin Najeriya da cewa dole ne ta yi bayani kan abin da ya faru. A kan haka muka ji ta bakin babban daraktan kungiyar a reshenta na Najeriya Muhammad Kawu Ibrahim kan batun, ga abin da yake cewa:
Tags