Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Kungiyar Amnesty International Ta Zargi Sojojin Nijeriya Da Tafka Ta'asa A Rikicin Zaria

    Kungiyar Amnesty International Ta Zargi Sojojin Nijeriya Da Tafka Ta'asa A Rikicin Zaria

    Apr 22, 2016 07:51

    Kungiyar kare hakkokin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi rundunar sojin Najeriya da yin rufa-rufa game da kisan kiyashin da suka yi wa 'yan kungiyar Harkar Musulmi ta mabiya tafarkin Shi'a a kasar a shekarar da ta gabata.

  • Shugaban Najeriya Ya Ki Amincewa Da Karin Da Majalisa Ta Yi A Kan Kasafin Kudin Shekara 2016

    Shugaban Najeriya Ya Ki Amincewa Da Karin Da Majalisa Ta Yi A Kan Kasafin Kudin Shekara 2016

    Apr 22, 2016 00:15

    Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Nigeria ya ki amincewa da karin da majalisun dokokin kasar suka yi a cikin kasasfin kudi na shekarar da muke ciki.

  • Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kai Hari Kan Zango Da Ke Jihar Yobe a Nigeriya

    Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kai Hari Kan Zango Da Ke Jihar Yobe a Nigeriya

    Apr 21, 2016 12:09

    Wasu mahara da ake kyautata zaton yan kungiyar Boko Haram ne sun kaddamar da harin ta'addanci kan al'ummar kauyen Zango da ke karamar hukumar Gulana a Jihar Yobe a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya tare da kashe mutane akalla goma sha daya.

  • Amurka Zata Tallafawa Kasashen Da Suke Yankin Tafkin Chadi Da Dala Miliyon 40

    Amurka Zata Tallafawa Kasashen Da Suke Yankin Tafkin Chadi Da Dala Miliyon 40

    Apr 20, 2016 13:48

    Gwamnatin Kasar Amurka zata tallafawa kasashen da suke yankin tafkin Chadi da kudade dalara Amurka billion 40

  • Boko Haram ta yi wa mataimakin  kwamandan Soji kwanton-bauna

    Boko Haram ta yi wa mataimakin kwamandan Soji kwanton-bauna

    Apr 20, 2016 00:16

    Mayakan Boko Haram sun kai hari a kan ayarin motar wani mataimakin kwamandan sojoji mai suna janar Victor Ezugwu dake kan hanyarsa ta kai ziyara a sansanin soji na garin Bama dake jahar Borno.

  • Tsagerun Niger-Delta Sun Barazanar Ci Gaba Da Tarwatsa Bututun Man Fetur

    Tsagerun Niger-Delta Sun Barazanar Ci Gaba Da Tarwatsa Bututun Man Fetur

    Apr 19, 2016 10:45

    Wani gungu na tsagerun yankin Niger-Delta a Najeriya ya yi barazanar ci gaba da tarwatsa bututun mai da iskar gas a yankunan kudancin kasar.

  • Kungiyar Boko Haram ta kaiwa Barikin Sojin  Najeria hari

    Kungiyar Boko Haram ta kaiwa Barikin Sojin Najeria hari

    Apr 18, 2016 10:31

    Rundunar sojin Najeriya ta ce 'yan kungiyar Boko Haram sun kai hari kan dakarunta na bataliya ta 113 da ke garin Kareto a arewacin jihar Borno.

  • Sojojin Nijeriya Sun Sami Gagarumar Nasara A Kan 'Yan Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Sami Gagarumar Nasara A Kan 'Yan Boko Haram

    Apr 17, 2016 23:31

    A ci gaba da kokarin da sojojin Nijeriya suke yi na kawo karshen kungiyar nan ta Boko Haram, sojojin sun sanar da wata gagarumar nasarar da suka samu a kan 'yan kungiyar biyo bayan wani hari da suka kai daya daga cikin maboyan 'yan kungiyar.

  • Shekaru Biyu Da Sace ‘Yan Matan Chibok

    Shekaru Biyu Da Sace ‘Yan Matan Chibok

    Apr 14, 2016 06:33

    Yau shekaru biyu ke nan cur da ‘yan kungiyar Boko Haram suka sace daliban ‘yan matan sakadaren a garin Chibok a jihar Borno.

  • Buhari Ya Sha Alwashin Daukar Tsauraran Matakai Kan Masu Fasa  Bututun Mai Na Niger-Delta

    Buhari Ya Sha Alwashin Daukar Tsauraran Matakai Kan Masu Fasa Bututun Mai Na Niger-Delta

    Apr 14, 2016 00:13

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya sha alwashin daukan tsauraran matakan ba sani ba sabo kan mutanen da suke hannu cikin hare-haren baya-bayan nan kan batutun man fetur da iskar gas na a yankin Niger-Delta mai arzikin man fetur.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS