Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Wasu Iyayen 'Yan Matan Chibok Sun Gano 'Ya'yansu Cikin Faifan Bidiyon Boko Haram

    Wasu Iyayen 'Yan Matan Chibok Sun Gano 'Ya'yansu Cikin Faifan Bidiyon Boko Haram

    Apr 13, 2016 23:24

    Wasu iyayen 'yan matan makarantar sakandaren nan ta Chibok da ke jihar Bornon Nijeriya sun bayyana cewar sun gano 'ya'yansu da kungiyar Boko Haram ta sace shekaru biyu da suka gabata cikin wani sabon faifan bidiyo da kungiyar ta fitar a shekaran jiya Talata.

  • Hira Da Daraktan Amnesty Int. A Najeriya Kan Kisan Gillar Zaria

    Hira Da Daraktan Amnesty Int. A Najeriya Kan Kisan Gillar Zaria

    Apr 13, 2016 10:09

    Babban daraktan kungiyar Amnesty Int. a reashenta na Najeriya Muhammad Kawu Ibrahim ya zanta da Sashen Hausa na Pars Today Tehran, kan kisan gillar da aka yi wa mabiya mazhabar shi'a a Zaria.

  • MDD Ta Jaddada Tsananin Damuwarta Kan Makomar 'Yan Matan Chibok Da Aka Sace

    MDD Ta Jaddada Tsananin Damuwarta Kan Makomar 'Yan Matan Chibok Da Aka Sace

    Apr 13, 2016 06:46

    Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada tsananin damuwarta kan makomar 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok da mayakan kungiyar Boko Haram suka sace a jihar Bornon Nigeriya yau tsawon shekaru kimanin biyu da suka gabata.

  • Amnesty Int. Ta Bukaci Sojoji Su Yi Bayani Kan Kisan Gilla A Zaria

    Amnesty Int. Ta Bukaci Sojoji Su Yi Bayani Kan Kisan Gilla A Zaria

    Apr 13, 2016 00:07

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bukaci sojojin Najeriya su yi bayani kan kisan gillar da aka yi a Zaria a kan mabiya mazhabar shi'a.

  • Ganawar Shugaba Buhari Na Najeriya Da XI Jinping Na China

    Ganawar Shugaba Buhari Na Najeriya Da XI Jinping Na China

    Apr 12, 2016 23:36

    Shugabannin kasashen Najeriya da na China sun gana a jiya a birnin Beijin, inda suka tattauna muhimman batutuwa da suka shafi alaka tsakanin kasashen biyu.

  • Najeriya: Matasa Sun Bukaci Shugaba Buhari Da Ya Cika Alkawali

    Najeriya: Matasa Sun Bukaci Shugaba Buhari Da Ya Cika Alkawali

    Apr 07, 2016 10:50

    Daruruwan matasa daga sassa na Najeriya sun gudanar da gangami da jerin gwani a Abuja, suna kira shugaba Buhari da ya ci alkawullansa, domin sun zabe shi ne saboda amincewar da suka yi da shi.

  • Za A Rage Shigo Da Abinci Domin Inganta Noma A Najeriya

    Za A Rage Shigo Da Abinci Domin Inganta Noma A Najeriya

    Apr 07, 2016 10:34

    Shugabab Buhari na Najeriya ya sheda cewa za a rage shigo da abinci domin inda ayyukan noman a bincin a cikin gida.

  • Gwamnatin Tarayyar Najeriya Za Ta Taimaka Ma Yara Kurame

    Gwamnatin Tarayyar Najeriya Za Ta Taimaka Ma Yara Kurame

    Apr 07, 2016 10:19

    Ma'aikatar kiwon lafiya ta tarayyar Najeriya ta yi alkawalin taimaka ma kanan yara masu fama da matsalar kurunta.

  • Sharhin Jaridun Mako A Najeriya

    Sharhin Jaridun Mako A Najeriya

    Apr 07, 2016 00:57

    Sharhin jaridun Najeriya da suka fito a cikin wannan mako da muke ciki.

  • Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara

    Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara

    Apr 06, 2016 05:27

    Gwamnatin Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS