Za A Rage Shigo Da Abinci Domin Inganta Noma A Najeriya
Apr 07, 2016 10:34 UTC
Shugabab Buhari na Najeriya ya sheda cewa za a rage shigo da abinci domin inda ayyukan noman a bincin a cikin gida.
Shugabab Buhari na Najeriya ya sheda cewa za a rage shigo da abinci domin inda ayyukan noman a bincin a cikin gida, domina cewarsa kudaden da ake kashewa wajen shigo da abincin sun yi yawa matuka. Alh. Mahmud jami'i ne a bangaren noma da kiwo a Najeriya, ya bayyana mahangarsa kan hakan a zantawarsa da sashen Hausa Tehran.
Tags