Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara

    Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara

    Apr 06, 2016 03:19

    Gwamnatin Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara

  • An cafke Jagoran Kungiyar Islama Ta Ansaru A Najeriya

    An cafke Jagoran Kungiyar Islama Ta Ansaru A Najeriya

    Apr 03, 2016 12:37

    Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cafke jagoran kungiyar islama ta Ansaru dake da alaka da kungiyar boko haram da kuma Al'Qaida reshen kasashen larabawa ta Aqmi.

  • Kungiyar Boko Haram ta ce za ta ci gaba da gwagwarmaya

    Kungiyar Boko Haram ta ce za ta ci gaba da gwagwarmaya

    Apr 01, 2016 13:12

    Kungiyar Boko Haram ta ce tana nan daram dakam kuma za ta ci gaba da gwagwarmaya

  • An Samu Bashin Naira Biliyan 1.6 Domin Biyan Albashin Kananan Hukumomin Abuja

    An Samu Bashin Naira Biliyan 1.6 Domin Biyan Albashin Kananan Hukumomin Abuja

    Apr 01, 2016 08:40

    Ministan babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ya bayar da bashin Naira biliyan 1.6 domin biyan albashin ma'aikatan kananan hukumomin Abuja.

  • Masar Ta Doke Najeriya A Neman Shiga Gasar AFCON

    Masar Ta Doke Najeriya A Neman Shiga Gasar AFCON

    Apr 01, 2016 03:11

    A ci gaba da wasannin neman shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka, kungiyar kwallon kafa ta Masar ta doke Nigeria da ci daya mai ban haushi.

  • Iyayen Matan Chibok: 'Yar Kunar Bakin Waken Karamu Ba 'Yar Mu Ba Ce

    Iyayen Matan Chibok: 'Yar Kunar Bakin Waken Karamu Ba 'Yar Mu Ba Ce

    Mar 31, 2016 12:38

    Wasu daga cikin iyayen 'yan matan sakandaren garin Chibok da ke jihar Bornon Nijeriya sun musanta ikirarin da yarinyar nan da jami'an tsaron kasar Kamaru suka kama a kwanakin baya tana shirin kai harin kunar bakin-wake ta yi na cewa tana daga cikin 'yan matan Chibok din da Boko Haram suka sace kimanin shekaru biyu da suka gabata, inda suka ce lalle ba 'yarsu ba ce.

  • Najeriya: Matsalar Karancin Mai Na Ta Kara Kamari

    Najeriya: Matsalar Karancin Mai Na Ta Kara Kamari

    Mar 31, 2016 05:24

    Matsalar karancin mai na ta kara kamari a tarayyar najeriya, sakamakon rashin wadataccen man a kasar.

  • Najeriya : Za'a kawo karshen Karancin mai A Watan Afrilu Inji Kachikwu

    Najeriya : Za'a kawo karshen Karancin mai A Watan Afrilu Inji Kachikwu

    Mar 30, 2016 00:52

    Ministan ma'aikatar mai ta Najeriya Dr Emmaneul Ibe Kachikwu, ya bayyana cewa a cikin watan Afrilu za'a kawo karshen karancin man da ake fama da shi a kasar.

  • Fashewar bututun mai ya hallaka mutane 3 a Najeriya

    Fashewar bututun mai ya hallaka mutane 3 a Najeriya

    Mar 29, 2016 22:15

    Mutane 3 sun mutu wasu da dama sun jikkata sakamakon fashewar wani bututun mai a yankin Naija Delta dake Najeriya.

  • Kamaru: Ana Gudanar Da Binciken Lafiya 'Yar Kunar Bakin Waken Da Tace Tana Daga Cikin 'Yan Chibok

    Kamaru: Ana Gudanar Da Binciken Lafiya 'Yar Kunar Bakin Waken Da Tace Tana Daga Cikin 'Yan Chibok

    Mar 28, 2016 23:23

    Hukumomi a kasar Kamaru sun fara gudanar da bincike na likitanci da kuma ba da magani ga 'yar kunar bakin waken nan da jami'an tsaron kasar suka kama a kwanakin baya wacce kuma ta yi ikararin cewa tana daga cikin 'yan makarantar sakandaren garin Chibok da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace kimanin shekaru biyu da suka gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS