Masar Ta Doke Najeriya A Neman Shiga Gasar AFCON
Apr 01, 2016 07:41 UTC
A ci gaba da wasannin neman shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka, kungiyar kwallon kafa ta Masar ta doke Nigeria da ci daya mai ban haushi.
A ci gaba da wasannin neman shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka, kungiyar kwallon kafa ta Masar ta doke Nigeria da ci daya mai ban haushi a karawar da suka yi a ranar Talata.
hakan dai ya sa Nageria yin bankwana da gasar wadda za a gudanar a cikin 2017 a kasar Gabon.
Tags