Najeriya: Matsalar Karancin Mai Na Ta Kara Kamari
Mar 31, 2016 09:54 UTC
Matsalar karancin mai na ta kara kamari a tarayyar najeriya, sakamakon rashin wadataccen man a kasar.
A cikin 'yan kwanakin nan dai Matsalar karancin mai an ta kara kamari a tarayyar najeriya, sakamakon rashin wadataccen man a kasar. Dan rahotonmu a Abuja Muhammad sani Abubakar dauke da karin bayani.
Tags