Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • An hallaka 'yan ta'adda da dama a Najeria

    An hallaka 'yan ta'adda da dama a Najeria

    Mar 28, 2016 11:43

    Dakarun Tsaron Najeria Sun hallaka Mayakan Boko Haram da dama A jihar Borno

  • Najeriya : An Tabbatar da Sace Soja

    Najeriya : An Tabbatar da Sace Soja

    Mar 28, 2016 01:21

    Hukumomin sojin Nijeriya sun bayyana a Lahadi nan cewa, wasu dauke da makamai da ba a san ko su wane ne ba sun yi garkuwa da wani babban jami'in soji na kasar a jihar Kaduna da ke arewacin kasar.

  • Buhari Ya Taya Mutanen Da Gobarar Kasuwanni Kano Da Kebbi Ta Ritsa Da Su Jaje

    Buhari Ya Taya Mutanen Da Gobarar Kasuwanni Kano Da Kebbi Ta Ritsa Da Su Jaje

    Mar 27, 2016 10:55

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bayyana alhini da kuma juyayinsa dangane da gobarar da ta faru a kasuwar sabon gari da ke jihar Kano da kuma ta babbar kasuwar birnin Kebbi ta jihar Kebbi inda ya kirayi gwamnatocin jihohin biyu da su dau matakan da suka dace wajen hana sake faruwar hakan.

  • Nijeriya Za Ta Tura Iyayen 'Yan Matan Chibok Kamaru Don Tantance 'Yan Kunar Kakin Wake

    Nijeriya Za Ta Tura Iyayen 'Yan Matan Chibok Kamaru Don Tantance 'Yan Kunar Kakin Wake

    Mar 27, 2016 10:36

    Gwamnatin Nijeriya ta sanar da aniyarta ta tura wasu daga cikin iyaye da mutanen garin Chibok da a baya 'yan kungiyar Boko Haram suka sace wasu 'yan mata 'yan makaranta a garin zuwa kasar Kamaru domin tantance ko wata 'yar kunar bakin waken da aka kama a can din tana daga cikin 'yan matan Chibok da aka sace kamar yadda ta yi ikirari.

  • Ma'aikata A Jahar Kaduna Sun Ce Suna Tare Da NLC

    Ma'aikata A Jahar Kaduna Sun Ce Suna Tare Da NLC

    Mar 25, 2016 13:32

    Ma'aikata a jahar Kaduna sun ce suna tare da kungiyar kwadago ta kasa daram, babu wanda zai iya raba su da ita, kamar yadda za a ji a cikin wannan rahoto.

  • Yan Kungiyar Boko Haram Sun Sace Mata Ciki Har Da Budurwaye A Jihar Adamawan Nigeriya

    Yan Kungiyar Boko Haram Sun Sace Mata Ciki Har Da Budurwaye A Jihar Adamawan Nigeriya

    Mar 25, 2016 06:07

    Yan kungiyar Boko Haram sun sace wasu mata 16 ciki har da budurwaye biyu a jihar Adamawa da ke arewacin tarayyar Nigeriya.

  • Sojojin Nigeria Sun Kwato Garin Kala Balge Daga Hannun Boko Haram

    Sojojin Nigeria Sun Kwato Garin Kala Balge Daga Hannun Boko Haram

    Mar 24, 2016 23:59

    Rundunar sojan Nijeriya ta sanar da fatattakan 'yan kungiyar Boko Haram daga garin Kala Balge da ke jihar Borno da kuma kwace ikon garin daga hannun, bugu da kari kan kubutar da mutane kimanin 520 da suke hannun 'yan ta'addan.

  • Helkwatar Sojin Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Sabon Faifan Bidiyon Shekau

    Helkwatar Sojin Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Sabon Faifan Bidiyon Shekau

    Mar 24, 2016 23:32

    Helkwatar tsaron Nijeriya ta yi watsi da sabon faifai bidiyon da shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar inda ta ce za ta ci gaba da kai hare-haren da take kai wa 'yan kungiyar da nufin ganin bayansu duk kuwa da halin damuwar da Shekau din ya nuna yana ciki a sabon faifan bidiyon.

  • 'Yan Sandan Taraba Sun Tabbatar Da Kama Kwamandojin Boko Haram 2

    'Yan Sandan Taraba Sun Tabbatar Da Kama Kwamandojin Boko Haram 2

    Mar 24, 2016 04:49

    Rundunar 'yan sandan jihar Taraba a Nijeriya ta tabbatar da kama wasu kwamandojin kungiyar Boko Haram guda 2 wadanda aka jima ana nemansu inda ta ce tuni ta mika su ga sojoji a jihar.

  • Najeriya: Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kasafin Kudin 2016

    Najeriya: Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kasafin Kudin 2016

    Mar 23, 2016 14:44

    Majalisar dattijan Najeriya ta amince da kasafin kudin da shugaba Buhari ya gabatar mata na shekara ta 2016.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS