Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Harkar Musulunci Ta Kai Gwamnatin Najeriya kara gaban kotun ICC

    Harkar Musulunci Ta Kai Gwamnatin Najeriya kara gaban kotun ICC

    Mar 22, 2016 10:06

    Kwanaki 100 bayan kisan kare dangi da sojoji suka yi a Zariya, Harka Islamiyya ta shigar da gwamnati Tarayya da sojoji kara kotun duniya ICC/CPI da ke birnin Hague bisa kisan sama da mutane 1,000 da sojoji suka yi a Zariya.

  • Shugaba Buhari Ya Gabatar Ga Wasu Shawarwari Na Karfafa Tattalin Arzikin Nijeriya

    Shugaba Buhari Ya Gabatar Ga Wasu Shawarwari Na Karfafa Tattalin Arzikin Nijeriya

    Mar 22, 2016 06:06

    Shugaban Muhammadu Buhari na Nijeriya ya gabatar da wasu shawarwari dangane da yadda za a farfado da tattalin arzikin kasar wanda yake cikin mawuyacin hali biyo bayan watandar da mahukuntan kasar da suka shude suka yi da dukiyar kasar da kuma matsalolin tattalin arziki da duniya take fuskanta.

  • An Tabbatar Da Mutuwar Mutane 4 A Zaben Jihar Rivers, Nijeriya

    An Tabbatar Da Mutuwar Mutane 4 A Zaben Jihar Rivers, Nijeriya

    Mar 21, 2016 05:41

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta tabbatar da mutuwar mutane 4 a jihar Rivers biyo bayan rikicin da ya barke a zaben cikin gurbin 'yan majalisun dokokin da aka gudanar a jihar a shekaran jiya Asabar.

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Daukan Matakan Magance Rikicin Agatu

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Daukan Matakan Magance Rikicin Agatu

    Mar 20, 2016 06:02

    Babban hafsan hafsoshin sojin kasa na Nijeriya Lt. Janar Yusuf Tukur Buratai ya bayyana cewar rundunar sojin kasar ta dau matakan da suka dace wajen tura sojoji zuwa karamar hukumar Agatu da ke jihar Benue da nufin kawo karshen rikicin da ke gudana tsakanin manoma da fulani makiyaya.

  • MDD ta yi Alawadai da Harin ta'addancin da a kai A Najeria

    MDD ta yi Alawadai da Harin ta'addancin da a kai A Najeria

    Mar 17, 2016 23:43

    Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai cikin Masallaci a jihar Borno dake arewa masu gabashin Najeria.

  • Gwamnatin Nigeria Ta Kaddamar Da Shirin Bashin Tallafawa Matasa Na Naira Billion 10

    Gwamnatin Nigeria Ta Kaddamar Da Shirin Bashin Tallafawa Matasa Na Naira Billion 10

    Mar 17, 2016 13:19

    Gwamnatin tarayyar Nigeria ta kaddamar da shirin tallafawa matasa da bashi na Naira Billion 10.

  • Nijeriya Da E/Guinea Sun Cimma Yarjejeniyar Hadin Gwuiwa Ta Tsaro

    Nijeriya Da E/Guinea Sun Cimma Yarjejeniyar Hadin Gwuiwa Ta Tsaro

    Mar 16, 2016 13:52

    Kasashen Nijeriya Da Equatorial Guinea sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar tsaro kan kafa wani kwamitin hadin gwuiwa na tsaronteku da kan iyakoki da zai taimaka wajen fada da matsalolin tsaro da ake fuskanta da suka hada da fashi a kan teku, fasa kwabrin makamai, satar danyen man fetur da sauransu.

  • Najeriya : Mutane 22 Suka Mutu A Harin  Masalacin Maiduguri

    Najeriya : Mutane 22 Suka Mutu A Harin Masalacin Maiduguri

    Mar 16, 2016 07:43

    Rahotanni daga Najeriya na cewa mutane 22 ne suka rasa rayukan su sakamakon wani hari da ake kautata zaton na kunar bakin wake a wani masalaci dake Maiduguri a arewa maso gabashin kasar.

  • Kotu Ta Dage Shari'ar Tsohon Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Nijeriya Alex Badeh

    Kotu Ta Dage Shari'ar Tsohon Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Nijeriya Alex Badeh

    Mar 14, 2016 13:53

    Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta sanar da ranar Laraba mai zuwa wato 16 ga watan Maris din nan da muke ciki a matsayin ranar za'a fara shari'ar da za a yi wa tsohon Babban hafsan sojin Nijeriya, Air Marshal Alex Badeh, mai ritaya saboda zargin halalta kudin haramun da ake masa.

  • An soki Shugaban Najeria kan batun Boko Haram

    An soki Shugaban Najeria kan batun Boko Haram

    Mar 14, 2016 07:46

    An yi suka ga shugaban Najeria kan yadda yake bankama yakin da kasar ke yi da kungiyar Boko Haram.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS