Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Shugaba Buhari Na Nigeria Zai Jagoranci Tawagar Jami'an Tsaron Kasar Zuwa Malabo Don Tattauna Batun Tsaro

    Shugaba Buhari Na Nigeria Zai Jagoranci Tawagar Jami'an Tsaron Kasar Zuwa Malabo Don Tattauna Batun Tsaro

    Mar 13, 2016 14:30

    Shugaban Nigeria Mohammadu Buhari zai jagoranci tawagar jami'an tsaron kasar zuwa kasar Equetorial Guinea don tattauna

  • Kotu Ta Ba Da Belin Alex Badeh Tsohon Hafsan Hafsoshin Sojojin Nijeriya

    Kotu Ta Ba Da Belin Alex Badeh Tsohon Hafsan Hafsoshin Sojojin Nijeriya

    Mar 10, 2016 14:38

    Wata babbar kotun tarayya a Abuja, babban birnin Tarayyar Nijeriya, ta bayar da belin tsohon hafsan hafsoshin sojin kasar , Air chief Marshal Alex Badeh bisa wasu tsauraran sharuddan da wajibi ne ya cika su kafin a sake shi daga gidan yarin da ake tsare da shi.

  • Ma'aikatan NNPC na Najeriya sun janye yajin aiki

    Ma'aikatan NNPC na Najeriya sun janye yajin aiki

    Mar 10, 2016 07:14

    Ma’aikatan kamfanin mai na NNPC a Najeriya sun janye yajin aikin da suka shiga sakamakon matakin da gwamnatin kasar ta dauka na karkasa kamfanin gida 7.

  • Najeriya : Adadin Wadanda Suka Mutu A Ruftawar Bene A Lagos Ya Karu Zuwa 34

    Najeriya : Adadin Wadanda Suka Mutu A Ruftawar Bene A Lagos Ya Karu Zuwa 34

    Mar 10, 2016 03:10

    Rahotannin daga jihar Ikkon tarayyar Nigeriya sun ce, adadin wadanda suka mutu sakamakon rugujewar wanin ginin bene mai hawa 5 a ranar Talatan data gabata a Ikko ya karu zuwa 34 kamar yadda mahukuntar kasar suka tabbatar.

  • Nigeria Da Bankin Swis Sun Sanya Hannu Kan Yerjejeniyar Maida Da Kudaden Da Aka Kwace Daga Iyalan Abacha

    Nigeria Da Bankin Swis Sun Sanya Hannu Kan Yerjejeniyar Maida Da Kudaden Da Aka Kwace Daga Iyalan Abacha

    Mar 09, 2016 14:22

    Gwamnatin Nigeria da bankin Swisland sun rattaba hannu kan yerjejeniyar dawo da kudaden da aka

  • An Rarraba NNPC Zuwa Kamfanoni Guda 7

    An Rarraba NNPC Zuwa Kamfanoni Guda 7

    Mar 09, 2016 09:14

    Minstan mai na kasa a Najeriya Emmanuel Ibe Kachikwu, ya fitar da wata sanarwa da ke cewa an raba kamfanin main a kasa NNPC zuwa kamfanoni guda 7.

  • Najeriya : Mutane 15 Suka Mutu A Ruftawar Wani Bene A Lagos

    Najeriya : Mutane 15 Suka Mutu A Ruftawar Wani Bene A Lagos

    Mar 08, 2016 14:04

    Rahotanni daga Najeriya na cea mutane 15 ne suka rasa rayukan su sakamakon ruftawar wani bene mai hawa biyar da ake cikin ginawa a unguwar Lekki dake jihar Lagos.

  • MTN Ya Taimaka Wa Boko Haram A Najeriya, inji Shugaba Buhari

    MTN Ya Taimaka Wa Boko Haram A Najeriya, inji Shugaba Buhari

    Mar 08, 2016 13:16

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayana cewa kamfanin sadarwa na MTN mallakin kasar Afrika ta kudu ya taimaka wa ayyukan kungiyar Boko Haram, musamen kan rashin toshe miliyoyan layukan da ba a yi wa rijista ba.

  • Gwamnati:

    Gwamnati: "Shigar Nijeriya Kawancen Musulunci Ba Shi Da Alaka Da Addini"

    Mar 08, 2016 02:16

    Ministan harkokin wajen Nijeriya Mr. Geoffrey Onyama ya bayyana cewar sabanin korafe-korafen da wasu suke yi, shigar Nijeriya rundunar hadin gwiwar kasashen Musulmi karkashin jagorancin Saudiyya don 'fada da ta’addanci' ba shi da alaka da wani addini.

  • Shugaba Zuma Zai Fara Ziyarar Aiki A Nijeriya A Yau Talata

    Shugaba Zuma Zai Fara Ziyarar Aiki A Nijeriya A Yau Talata

    Mar 08, 2016 02:15

    A yau Talata ne ake sa ran Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Nijeriya a bisa gayyatar da takwararsa na Nijeriyan Muhammadu Buhari yayi masa don karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS