-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Ceto Mutane 63 Daga Hannun Boko Haram
Mar 04, 2016 12:42Rundanar sojin Nijeriya ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane 63 daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram da suka garkuwa da su bayan da sojojin suka fatattaki ‘yan ta’addan daga wasu kauyuka da yankuna na jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriyan.
-
Rikici Ya Daibaibaye Jam'iyyar Adawa Ta PDP A Najeriya
Mar 03, 2016 09:10Rikici ya dabaibaye jam'iyyar PDP mai adawa atayarra Najeriya, ta yadda wasu daga cikin 'ya'yan jam'iyyar sun fara ficewa.
-
Najeriya Mutane Na Jiran Samun Saukin Rayuwa A Kasar
Mar 03, 2016 04:10A Najeriya mutane suna ci gaba da jiran ganin an samu warwarewar matsalolin da suke fama da su.
-
Boko Haram: Satar Kananan Yara
Mar 03, 2016 04:00An Zargi kungiyar Bokoharam da satar kananan yara da kuma maida wasu dubbai 'yan gudun hijira.
-
Hukumar Jarrabawa Ta JAMB A Nigeria Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawa Na Yara 200,000
Mar 02, 2016 07:51Hukumar Jarrabawa Ta JAMB A Nigeria Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawa Na Yara 200,000
-
Shugaba Buhari Ya Bayyana Goyon Bayansa Kan Samar Da Kasar Palasdinu
Mar 01, 2016 08:31Shugaban tarayyar Nigeria Mohammadu Buhari ya bayyana cikekken goyon bayansa ga samar da kasashen Palasdinu
-
Gwamnatin Nigeria Ta Bukaci Saudia Ta Bada Rahoton Karshen Kan Faji'ar Mina
Feb 28, 2016 13:09Shugaba Muhammadu Buhari na Nigeria ya bukaci gwamnatin kasar saidia ta kammala magana dangane da mutuwar mahajjatan Nigeria 274 a Mina a lokacin Hajjin shekarar da ta gabata.
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar Boko Haram Da Dama A Najeria
Feb 27, 2016 02:19Dakarun Tsaron Kasar Kamaru Sun Sanar Da Hallaka Mayakan Boko Haram Sama Da 90 A Najeriya
-
Najeriya : Bom Ya Kashe 'Yan Sanda Hudu A Yola
Feb 25, 2016 13:55Rahotanni daga Najeriya na cewa 'yan sanda hudu ne suka rasa rayukan su, sakamakon fashewar wani bom a hedkwatar 'yan sanda na birnin Yola dake arewa maso gabashin kasar.
-
An Hana Yan gudun Hijira Daga Nigeria Ficewa Daga Kasar Zuwa Libya
Feb 24, 2016 14:27Hukumar shige da fice a tarayyar Nigeria ta bayyana cewa ta gano wasu yan kasar