Najeriya Mutane Na Jiran Samun Saukin Rayuwa A Kasar
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i1597-najeriya_mutane_na_jiran_samun_saukin_rayuwa_a_kasar
A Najeriya mutane suna ci gaba da jiran ganin an samu warwarewar matsalolin da suke fama da su.
(last modified 2018-08-22T06:57:53+00:00 )
Mar 03, 2016 04:10 UTC

A Najeriya mutane suna ci gaba da jiran ganin an samu warwarewar matsalolin da suke fama da su.

A Najeriya mutane suna ci gaba da jiran ganin an samu warwarewar matsalolin da suke fama da su, tare da zura ido domin ganin abin da gwamnati za ta yi na shawo kan matsalolin rayuwa.