-
Nijeriya Da Kamaru Sun Jaddada Aniyarsu Ta Ci Gaba Da Fada Da Boko Haram
Feb 24, 2016 07:39Kasashen Nijeriya da Jamhuriyar Kamaru sun sake jaddada aniyarsu ta fadada fadar da suke yi da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram har sai sun ga bayanta.
-
Najeriya: Yara 6,500 Ke Fama Da Tsananin Tamowa A Arewa Maso Gabas
Feb 23, 2016 05:06Sama da mutane 2,600,000 suka kauracewa gidajen su a arewa maso gabashin Najeriya saboda matsalar boko haram.
-
Najeriya : Kotu A Lagos Ta Kwace kaddarorin tsohon Jagoran 'Yan Tawayen Neja Delta
Feb 19, 2016 13:12Ana dai zargin Mr Government Ekepe-mupolo da laifuka da dama.
-
Gobara Ta Lalata Kimanin Shaguna 200 A Kasuwar Singa Ta Kano
Feb 18, 2016 13:38Rahotanni daga jihar Kano da ke arewacin Nijeriya sun bayyana cewar sama da shaguna 200 ne suka kone sakamakon wata gobara da ta tashi a yau Alhamis a kasuwar Singa da ke jihar.
-
Sama Da Mutane 300 Aka Ceto Daga Hanun Boko Haram
Feb 17, 2016 14:07Dakarun tsaron Najeria Sun Samu Nasarar Mutane 350 A Wani Sumame Da suka kaiwa mayakan kungiyar boko haram.
-
Tsohon Gwamnan Jihar Borno Ali Madu Sharif Ya Zama Shugaban Jam'iyyar PDP
Feb 16, 2016 14:08Tsohon gwamnan jihar Borno Ali Madu Sharif ya zama shugaban babban jam'iyyar adawa ta PDP a Nigeria
-
Buhari Ya Sallami Shugabannin Hukumomi 26 Na Tarayyar Kasar
Feb 16, 2016 02:19Fadar shugaban Nijeriya ta sanar da korar shugabanin wasu hukumomi da ma'aikatun gwamnatin tarayyar kasar su 26, bugu da kari kan nada wasu sabbi da za su ci gaba da rike ma'aikatu da hukumomin na wucin gadi har lokacin da za a tabbatar da su ko kuma nada wasu sabbi.
-
An Kafa Kotun Soji Don Hukunta Wasu Sojoji Uku Kan Rikicin Jos
Feb 16, 2016 02:17Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kafa wata kotun sojin da za ta yi shari'a wa wasu sojoji uku saboda rawar da suka taka yayin rikicin garin Jos na jihar Filato a Nijeriyan din wanda ya saba wa dokokin aikinsu.
-
Najeria ta yi marhabin da kokarin OPEC na neman kawo karshen faduwar farashin Danyan Mai
Feb 15, 2016 03:04Karamnin Ministan Man Najeria ya yi marhabin da matakin da kasashen OPEC suka dauka na kawo karshen saukar Danyan man fetur A kasuwanin Duniya
-
Shugaban Kasar Somaliya Ya Ce 'Yan Boko Haram Suna Samun Horo A Kasarsa
Feb 14, 2016 13:56Shugaban kasar Somaliya Hassan Sheikh Mohamud ya bayyana cewar 'yan kungiyar Boko Haram ta Nijeriya suna samun horon soji a wajen 'yan ta'addan kasarsa kafin su koma Nijeriya don ci gaba da ayyukan ta'addancinsu.