Najeriya: Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kasafin Kudin 2016
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i2839-najeriya_majalisar_dattijai_ta_amince_da_kasafin_kudin_2016
Majalisar dattijan Najeriya ta amince da kasafin kudin da shugaba Buhari ya gabatar mata na shekara ta 2016.
(last modified 2018-08-22T06:58:01+00:00 )
Mar 23, 2016 14:44 UTC

Majalisar dattijan Najeriya ta amince da kasafin kudin da shugaba Buhari ya gabatar mata na shekara ta 2016.

A yau Majalisar dattijan Najeriya ta amince da kasafin kudin da shugaba Buhari ya gabatar mata na shekara ta 2016, bayan kwashe kimanin watannin uku ana jira, wanda kuma da dama daga cikin yan majalisar sun yaba da kwaskwarimar da aka yi.